Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

siriya

  • Kasar Siriya Ta Bayyana Cewa: Gwamnatin Turkiyya Tana Jigilar 'Yan Ta'adda Zuwa Cikin Kasarta

    Kasar Siriya Ta Bayyana Cewa: Gwamnatin Turkiyya Tana Jigilar 'Yan Ta'adda Zuwa Cikin Kasarta

    Mar 01, 2017 03:26

    Jakadan kasar Siriya a Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Gwamnatin Turkiyya ta tura 'yan ta'adda masu kafirta musulmi fiye da 300,000 zuwa cikin kasar Siriya da nufin kashe al'umma da rusa kasar.

  • Rasha Da China Sun Hau Kujerar Naki Kan Wani Kudurin Adawa Da Kasar Siriya A Kwamitin Tsaro

    Rasha Da China Sun Hau Kujerar Naki Kan Wani Kudurin Adawa Da Kasar Siriya A Kwamitin Tsaro

    Feb 28, 2017 14:52

    Kasashen Rasha da China sun hau kujerar naki dangane da wani kudurin da kasashen Turai suka gabatar a kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya dangane da zargin da suke yi na cewa gwamnatin kasar Siriyan ta yi amfani da makamai masu guba a kasar.

  • A Yau Ne Kwamitin Tsaron MDD Zai Kada Kuri'a Kan Kara Kakaba Wa Syria Takunkumi

    A Yau Ne Kwamitin Tsaron MDD Zai Kada Kuri'a Kan Kara Kakaba Wa Syria Takunkumi

    Feb 28, 2017 09:18

    Kwamitin tsaron majalisar dinkin na shirin gudanar da wani zama a yau domin kada kuri'a kan kakaba wa gwamnatin Syria wasu sabbin takunkumai, bisa zargin da wasu kasashen turawa suka mata na cewa ta harba makamai masu guba.

  • Gwamantin Syria Za Ta Maida Martani Kan Harin Homs

    Gwamantin Syria Za Ta Maida Martani Kan Harin Homs

    Feb 25, 2017 13:08

    Gwamanatin Syria ta sha alwashin maida martani mai tsanani kan harin da tsohuwar kungiyar reshen Al'Qaida ta kai a birnin Homs wanda ya yi sanadin mutuwar mutane a kalla 40.

  • Rasha Ta Ce Za Ta Yi Watsi Da Duk Wani Sabon Takunkumi A Kan Syria

    Rasha Ta Ce Za Ta Yi Watsi Da Duk Wani Sabon Takunkumi A Kan Syria

    Feb 25, 2017 09:45

    Gwamnatin kasar Rasha ta yi barazanar hawa kujerar naki dangane da duk wani yunkurin kakaba wasu sabbin takunkumai a kan kasar Syria a kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya.

  • Sabon Zagayen Tattaunawar Geneva Kan Rikicin Syria

    Sabon Zagayen Tattaunawar Geneva Kan Rikicin Syria

    Feb 23, 2017 02:12

    A yau Alhamis ne, wakilan gwamnati da 'yan adawa na Syria ke sabon zamen tattaunawa a Geneva, da nufin samar da zamen lafiya a wannan kasa da rikicin shekaru shida ya daidaita.

  • Rasha ta aike da taimakon agaji zuwa Siriya

    Rasha ta aike da taimakon agaji zuwa Siriya

    Feb 20, 2017 08:27

    Kakakin cibiyar sa ido kan tsagaita wuta a kasar Siriya ta kasar Rasha ya bayyana cewa Dakarun tsaron cibiyar sun kai sama da tom miliyar guda da rabi na gayan abinci zuwa garin Al-Skelbia na jihar Hummah dake cikin kasar Siriya

  • Gwamnatin Kasar Tunisia Zata Maida Dangantaka Da Halattanciyar Gwamnatin Kasar Siria

    Gwamnatin Kasar Tunisia Zata Maida Dangantaka Da Halattanciyar Gwamnatin Kasar Siria

    Feb 16, 2017 08:17

    Ma'aikatar harkokin wajen kasar Tunisia ta bada labarin cewa gwamnatin kasar zata maida hulda da kuma aiki tare da gwamnatin kasar Siria karkashin shugabancin Shugaba Bashar Al-asad.

  • Syria: Rasha Za ta Kara Yawan Hare-haren da ta ke kai wa 'Yan ta'adda

    Syria: Rasha Za ta Kara Yawan Hare-haren da ta ke kai wa 'Yan ta'adda

    Feb 13, 2017 08:37

    Jaridar Nazavisimiya Gazat, ta kasar Rasha ta ce; Bude tattaunawar sulhu a Syria ba zai hana hare-haren da Rasha ta ke shirinkai wa 'yan ta'adda ba a kasar Syria.

  • Sayyid Nasrallah: Ba Ma Cikin Damuwa Don Kuwa Sabon Shugaban Amurka Wawa Ne

    Sayyid Nasrallah: Ba Ma Cikin Damuwa Don Kuwa Sabon Shugaban Amurka Wawa Ne

    Feb 12, 2017 13:44

    Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya gode wa shugaban kasar Amurka Donald Trump sakamakon yadda ya bayyanar da hakikanin yanayin Amurka wa duniya, yana mai cewa ba sa cikin wata damuwa don kuwa wawa ne ke mulkin Amurkan.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS