Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

siriya

  • Amurka Ta Kakabawa Wasu Mayan Jami'an Syria Takunkumi

    Amurka Ta Kakabawa Wasu Mayan Jami'an Syria Takunkumi

    Jan 12, 2017 13:52

    Karon farko, Amurka ta kakabawa wasu mayan jami'an gwamnatin Syria su 18 takunkumi saboda zargin da akeyi wa sojojin Syria na amfani da makamai masu guba.

  • Syria : Ana Ci gaba da Gwabza Fada Duk Da Yarjejeniyar Tsagaita Wuta

    Syria : Ana Ci gaba da Gwabza Fada Duk Da Yarjejeniyar Tsagaita Wuta

    Jan 07, 2017 08:25

    Akalla mutane tara ne suka rasa rayukansu ciki har da fararen hula biyu a wani fada da aka gwabza a kusa da birnin Damascos.

  • Wani Bom Ya Tashe Ya Kuma Kashe Mutane Da Dama A Kusa Da Birnin Lantakia Na Kasar Siria

    Wani Bom Ya Tashe Ya Kuma Kashe Mutane Da Dama A Kusa Da Birnin Lantakia Na Kasar Siria

    Jan 05, 2017 12:52

    Wata mota makare da boma bomai ta tarwatse a garin Jablah a lardin Lantakia daga yammacin kasar Siria a yau Alhamis, kuma ta yi sanadiyyar mutuwar mutane akalla 15 da kuma raunata wasu kimani 35.

  • Basshar Assad: Nasarar Da Syria Ta Samu, Saboda Goyon Bayan Iran Ne.

    Basshar Assad: Nasarar Da Syria Ta Samu, Saboda Goyon Bayan Iran Ne.

    Jan 04, 2017 09:00

    Shugaban na Kasar Syria ya kara da cewa ba domin goyon bayan Iran ba, to da Syria ba ta samu nasarar da ta samu ba.

  • Wilayati: Iran Ba Za Ta Watsi Da Gwamnati Da Al'ummar Siriya Ba

    Wilayati: Iran Ba Za Ta Watsi Da Gwamnati Da Al'ummar Siriya Ba

    Jan 04, 2017 02:23

    Babban mai ba wa Jagoran juyin juya halin Musulunci shawara kan harkokin kasashen waje, Dakta Ali Akbar Wilayati ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba za taba yin watsi da mutane da kuma gwamnatin kasar Siriya ba.

  • Ministan Harkokin Wajen Syria Na Gudanar Da Ziyarar Aiki A Tehran

    Ministan Harkokin Wajen Syria Na Gudanar Da Ziyarar Aiki A Tehran

    Dec 31, 2016 18:02

    A yau ne ministan harkokin wajen kasar Syria Walid Mu'allim yake gudanar da wata ziyarar aiki a birnin Tehran, domin ganawa da manyan jami'an gwamnatin kasar Iran.

  • Ministan Harkokin Wajen Kasar Syria Ya Iso Iran Domin Fara Ziyarar Aiki

    Ministan Harkokin Wajen Kasar Syria Ya Iso Iran Domin Fara Ziyarar Aiki

    Dec 31, 2016 08:52

    Isowar Ministan Harkokin Wajen Syrai tare da Shugaban Hukumar Tsaron Kasa

  • An Gwabza Fada Kusa Da Damascus Duk Da Yarjejeniyar Tsagaita Wuta

    An Gwabza Fada Kusa Da Damascus Duk Da Yarjejeniyar Tsagaita Wuta

    Dec 30, 2016 13:21

    Hukumar kare hakkin bil adama ta kasa a Syria ta ce an gwabza fada tsakanin dakarun gwamnati da kuma 'yan tawaye masu dauke da makamai a kusa da birnin Damascus a wannan Juma'a.

  • Wani Jirgin Rasha Ya Bata Bayan Tashinsa Daga Birnin Sochi Zuwa Syria

    Wani Jirgin Rasha Ya Bata Bayan Tashinsa Daga Birnin Sochi Zuwa Syria

    Dec 25, 2016 02:23

    Rahotanni daga kasar Rasha na cewa wani jirgi mallakin ma'aikatar tsaron kasar ya bata a safiyar yau, bayan tashinsa daga birnin Sochi zuwa birnin Latakia na kasar Syria.

  • Syria: Mutanen Halab Sun yi Gagarumin Bikin Tsarkake Birninsu Daga 'yan Ta'adda.

    Syria: Mutanen Halab Sun yi Gagarumin Bikin Tsarkake Birninsu Daga 'yan Ta'adda.

    Dec 23, 2016 02:19

    A jiya alhamis da dare mutane birnin Halab, ( Aleppo)  sun gudanar da gagarumin biki  na murnar ficewar ayarin karshe na 'yan ta'adda daga birninsu.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS