Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

siriya

  • Siriya : Kwamitin Tsaro Zai Yi Taro Kan Sake Barkewar Rikici A Halep

    Siriya : Kwamitin Tsaro Zai Yi Taro Kan Sake Barkewar Rikici A Halep

    Sep 25, 2016 02:13

    A wani lokaci a yau Lahadi ne, klwamitin tsaro na MDD zai yi taro domin tattauna halin da ake ciki na sake barkewar rikici a birnin Halep na kasar Siriya.

  • Sojojin Syria sun kashe 'yan ta'adda masu yawa a Halab

    Sojojin Syria sun kashe 'yan ta'adda masu yawa a Halab

    Sep 24, 2016 04:52

    "Yan ta'adda a kudancin Halab na Syria sun sha kashi.

  • Gwamnatin Siriya Ta Jaddada cewa Ba Zata Taba Barin Kasar Ta Zame Tamkar Iraki Ko Libiya Ba

    Gwamnatin Siriya Ta Jaddada cewa Ba Zata Taba Barin Kasar Ta Zame Tamkar Iraki Ko Libiya Ba

    Sep 22, 2016 07:32

    Jakadan kasar Siriya a Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada cewa: Ba zasu taba amincewa da duk wani makircin neman wargaza kasar Siriya domin ta kasance irin kasashen Iraki ko Libiya ba.

  • Siriya : Rasha Ta Sake Musunta Kai Hari Kan Ayarin Motocin Agaji

    Siriya : Rasha Ta Sake Musunta Kai Hari Kan Ayarin Motocin Agaji

    Sep 21, 2016 13:15

    Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar cewa akwai wani jirgi mara dreba na kawacen da Amurka ke jagoranta da yake a wurin da aka kai hari kan ayarin motocin dake dauke da kayan agaji zuwa Aleppo.

  • Jiragen Yakin Siriya Da Rasha Sun Kai Hari Kan Sansanonin 'Yan Da'esh A Dayr al-Zawr

    Jiragen Yakin Siriya Da Rasha Sun Kai Hari Kan Sansanonin 'Yan Da'esh A Dayr al-Zawr

    Sep 19, 2016 06:55

    Jiragen yakin Siriya Da Rasha sun kai wasu hare-hare kan wasu wajajen da 'yan ta'addan kungiyar Da'esh suke a garin Dayr al-Zawr bayan wasu hare-haren da Amurka ta kai kan sojojin Siriyan a kusa da wajen da yayi sanadiyyar mutuwar sojojin Siriyan su 62, lamarin da ya share wa 'yan kungiyar Da'esh din fagen kai hari kan sojojin Siriyan.

  • Rasha: Harin Amurka Yayi Sanadiyyar Mutuwar Sojojin Siriya 62

    Rasha: Harin Amurka Yayi Sanadiyyar Mutuwar Sojojin Siriya 62

    Sep 18, 2016 06:39

    Kasar Rasha ta tabbatar da cewa wasu sojojin kasar Siriya su 62 sun rasa rayukansu sakamakon harin da jiragen yakin kawancen kasashen Yammaci da nufin fada da ta'addanci suka kai musu a kusa da filin jirgin saman soji na Dayr al Zawr da ke kewaye da 'yan kungiyar Daesh.

  • Kungiyar IS ta kai hari da makamai masu guba a wasu Kauyuka biyu a kasar Siriya

    Kungiyar IS ta kai hari da makamai masu guba a wasu Kauyuka biyu a kasar Siriya

    Sep 17, 2016 01:20

    Kungiyar Ta'addanicin ta IS ta kai hari da makamai masu guba a wasu kauyuka biyu dake gefen garin Halab na kasar Siriya a jiya Juma'a

  •  'Yan ta'adda Sun Yi Asara Mai Yawa A Kasar Syria

    'Yan ta'adda Sun Yi Asara Mai Yawa A Kasar Syria

    Sep 16, 2016 14:28

    Sojojin Syria Sun kashe 'yan ta'adda da dama a yankunan Qunaidhara da kuma Dar'ah.

  • MDD Ta Bukaci Gwamnatin Siriya Ta Bada Umarnin Fara Raba Kayan Agaji

    MDD Ta Bukaci Gwamnatin Siriya Ta Bada Umarnin Fara Raba Kayan Agaji

    Sep 15, 2016 06:33

    Wakilin musamen na MDD kan rikicin kasar Syria, Staffan de Mistura ya bukaci mahukuntan Damascos dasu gaggauta bada umurnin fara raba kayan agaji.

  • Rikicin Siriya: Amurka Da Rasha Sun Amince Da Kara Tsawaita Yarjejeniyar Tsagaita Wuta

    Rikicin Siriya: Amurka Da Rasha Sun Amince Da Kara Tsawaita Yarjejeniyar Tsagaita Wuta

    Sep 15, 2016 01:24

    Ministan harkokin wajen Rasha Sergie Lavrov da takwaransa na Amurka John Kerry sun amince da kara wa'adin yarjejeniyar tsagaita wuta a kasar Siriya da suka cimma a tsakaninsu har zuwa sa'oi 48 masu zuwa da nufin kara samun damar isar da kayayyakin agaji ga mabukata.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS