-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Ci Gaba Da Watsuwar Cutar Kwalara A Sudan Ta Kudu
Nov 09, 2016 02:20Hukumar Kula da Kiwon Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Mutane kimanin dubu uku ne suka kamu da cutar kwalara a sassa daban daban na kasar Sudan ta Kudu.
-
An kai hari kan wasan kallon kafa a Sudan ta kudu
Nov 07, 2016 07:34Wasu 'yan bindiga sun kai hari kan yan wasan kollon kafa a kasar Sudan ta kudu.
-
Hukumar Abinci Ta Duniya Ta Isar Da Kayakin Abinci Zuwa Ga Mabukata A Sudan Ta Kudu
Nov 06, 2016 04:16A jiyar Asabar ne hukumar abinci ta duniya ta bada rahoton cewa ta isar da abinci ga mabukta a sudan ta kudu.
-
Hukumar Abinci Ta Duniya Ta Isar Da Kayan Abinci Zuwa Ga Mabukata A Sudan Ta Kudu
Nov 06, 2016 04:05A jiyar Asabar ne hukumar abinci ta duniya ta bada rahoton cewa ta isar da abinci ga mabukta a sudan ta kudu.
-
MDD Ta Kori kwamandan Rundunar Tabbatar Da Zaman Lafiya Na Sudan Ta Kudu Saboda Sakaci
Nov 02, 2016 13:45Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-Moon ya kori kwamandan rundunar wanzar da zaman lafiya na majalisar a Sudan ta Kudu (UNMISS) bayan wani rahoton da ya nuna cewar rundunar ta nuna gazawa wajen kare lafiyar fararen hula a rikicin da ya barke a birnin Juba, babban birnin kasar Sudan ta Kudun.
-
An kori kwamandan dakarun wanzar da zaman Lafiya a Sudan ta Kudu.
Nov 02, 2016 02:08Bayan watsa rahoton kazawar da Dakarun wanzan lafiya na MDD suka yi wajen kare rayukan fararen hula a kasar Sudan ta Kudu, Sakatare janar na Majalisar Banki Moon ya sauke babban kwamandan dakarun wanzar da zaman lafiya a kasar
-
Fira Ministan Habasha Ya Bukaci Shawo Kan Matsalolin Tsaro A Yankin Gabashin Afrika
Oct 29, 2016 06:44Fira ministan kasar Habasha ya bukaci daukan tsauraran matakai da nufin shawo kan matsalolin tsaro da suke barazana ga zaman lafiyar yankin gabashin Afrika.
-
Sugaban Kasar Sudan Ta Kudu Yace Zai Yi Maganin Wadanda Suke Tada Hankali Saboda Kabilanci A Kasar
Oct 24, 2016 02:08Shugaban kasar Sudan Ta Kudu Silva Kiir ya bayyana cewa zai yi maganin kungiyoyin da suke tada hankali a kasar da sunan addini.
-
Rikicin Kasar Sudan Ta Kudu Yana Ci Gaba Lashe Rayukan Fararen Hula
Oct 21, 2016 01:03Mahukuntan Sudan ta Kudu sun sanar da gano gawawwakin fararen hula goma sha biyar a gundumar Mangalla da ke arewa maso gabashin birnin Juba fadar mulkin kasar.
-
Mutane 56 Sun Mutu Sakamakon Barkewar Wani Sabon Rikici A Sudan Ta Kudu
Oct 17, 2016 02:21Rahotanni daga kasar Sudan ta Kudu sun bayyana cewar wani adadi mai yawa na mutanen kasar sun rasa rayukansu sakamakon wani musayen wuta da ya faru tsakanin sojojin gwamnati da na 'yan tawaye a kusa da garin Malakal lokacin da 'yan tawayen suka yi kokarin kwace garin.