Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan ta kudu

  • Rashin Tsaro Ya Tagayyara Tattalin Arzikin Sudan Ta Kudu

    Rashin Tsaro Ya Tagayyara Tattalin Arzikin Sudan Ta Kudu

    Oct 15, 2016 13:27

    Sakamakon sake komawa fada tsakanin dakarun gwamnati da na 'yan tawaye a Sudan ta kudu, tattalin arzikin kasar ya kara shiga cikin wani mawuyacin hali.

  • Mutane Akalla 60 Ne Suka Rasa Rayukansu A Cikin Mako Guda A Sudan Ta Kudu

    Mutane Akalla 60 Ne Suka Rasa Rayukansu A Cikin Mako Guda A Sudan Ta Kudu

    Oct 15, 2016 02:50

    Rundunar sojin Sudan ta Kudu ta sanar da cewa: Dauki ba dadi tsakanin sojojin gwamnatin kasar da 'yan tawaye ya lashe rayukan mutane akalla 60 a sassa daban daban na kasar.

  • Ficewar Madugun 'yan tawayen Sudan ta kudu daga kasar Sudan

    Ficewar Madugun 'yan tawayen Sudan ta kudu daga kasar Sudan

    Oct 12, 2016 07:02

    Shugaban 'yan tawayen sudan ta kudu dake samu mafaka a kasar Sudan tun bayan rikicin baya-bayan nan na birnin Juba ya bar birnin Khartum zuwa kasar Afirka ta kudu.

  • Gwamnatin Kasar China Ta Musanta Zargin Cewa Sojojinta Sun Bar Wurarensu A Kasar Sudan Ta Kudu

    Gwamnatin Kasar China Ta Musanta Zargin Cewa Sojojinta Sun Bar Wurarensu A Kasar Sudan Ta Kudu

    Oct 11, 2016 06:30

    Ma'aikatar tsaron kasar China ta musanta zargin cewa sojojinta da suke aiki da rundunar majalisar dinkin duniya ta UNIMISS a Sudan ta kudu sun bar waurernsu na kare fararen hula a birnin Juba a cikin watan Yulin da ya gabata.

  • Ban Ki Moon Ya Zargi Gwamnatin Sudan Ta Kudu Da Gazawa A Kokarin Tabbatar Da Zaman Lafiya A Kasar

    Ban Ki Moon Ya Zargi Gwamnatin Sudan Ta Kudu Da Gazawa A Kokarin Tabbatar Da Zaman Lafiya A Kasar

    Oct 11, 2016 01:57

    Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya (MDD) Ban Ki-moon ya ce har ya zuwa yanzu dai gwamantin kasar Sudan ta Kudu ta gagara cika alkawarin da ta yi na bari a tura karin sojojin tabbatar da zaman lafiya na majalisar a kasar don gujewa shirin da ake yi na kakaba mata takunkumin sayen makamai.

  • 'Yan tawayen Kasar Sudan Ta Kudu Sun Kashe Mutane Da Dama

    'Yan tawayen Kasar Sudan Ta Kudu Sun Kashe Mutane Da Dama

    Oct 10, 2016 15:38

    Mutane Da Dama Sun Mutu Saboda Harin 'Yan ta'adda.

  • Yan Tawayen Sudan ta Kudu Suna Ci Gaba Da Yin Kawanya Wa Jihar Yei

    Yan Tawayen Sudan ta Kudu Suna Ci Gaba Da Yin Kawanya Wa Jihar Yei

    Oct 09, 2016 02:50

    Ana ci gaba da gumurzu tsakanin sojojin gwamnatin Sudan ta Kudu da 'yan tawayen kasar a jihar Yei da ke shiyar kudu maso yammacin kasar Sudan ta Kudu.

  • Sudan Ta Kudu : Dakarun MDD Basu Kare Fararen Hula Ba

    Sudan Ta Kudu : Dakarun MDD Basu Kare Fararen Hula Ba

    Oct 06, 2016 02:24

    Kungiyar (CIVIC) dake fafatukar ganin an kare fararen hula a lokacin rikice-rikice, ta soki lamarin dakarun MDD a Sudan ta Kudu wanda ta ce basu kare fararen hula ba a lokacin da rikici ya barke tsakanin sojoji da 'yan tawaye a birnin Juba.

  • Dauki Ba Dadi Tsakanin Sojojin Gwamnatin Sudan Ta Kudu Da 'Yan Tawayen Kasar

    Dauki Ba Dadi Tsakanin Sojojin Gwamnatin Sudan Ta Kudu Da 'Yan Tawayen Kasar

    Oct 05, 2016 02:17

    Ana ci gaba da gumurzu tsakanin sojojin gwamnatin Sudan ta Kudu da 'yan tawayen kasar a yankunan jihar Equatoria ta Tsakiya a yankin kudu maso yammacin kasar.

  • Wasu 'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Akalla 9 A Sudan Ta Kudu

    Wasu 'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Akalla 9 A Sudan Ta Kudu

    Oct 02, 2016 07:50

    Wasu mutane dauke da makami da har yanzu ba a gane ko su wane ne ba sun kai wani mummunan hari ga wasu matafiya a Kudancin garin Juba babban birnin kasar Sudan ta Kudu inda wasu rahotannin suka ce sun kashe da kuma raunana wasu daga cikinsu.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS