Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan ta kudu

  • Sudan Ta Kudu Ta Amince Da Girke Dakarun Afirka A cikinta.

    Sudan Ta Kudu Ta Amince Da Girke Dakarun Afirka A cikinta.

    Oct 02, 2016 03:09

    Gwamnatin Kasar Sudan Ta Kudu Ta Yarda Da Shawarar Majalisar Dinkin Duniya Ta Girke Sojojin Nahiyar Afirka A cikinta

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Matsalar Yunwa A Sudan Ta Kudu

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Matsalar Yunwa A Sudan Ta Kudu

    Oct 01, 2016 02:08

    Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan matsalar yunwa da ke barazana ga dubban mutane a kasar Sudan ta Kudu sakamakon rikicin baya-bayan nan da ya sake kunno kai a kasar.

  • Shelanta yaki kan Gwamnatin Sudan ta Kudu.

    Shelanta yaki kan Gwamnatin Sudan ta Kudu.

    Sep 27, 2016 02:30

    Tsohon mataimakin Shugaban kasar Sudan ta Kudu ya shelanta yaki da Gwamnati.

  • Tsohon Mataimakin Shugaban Kasar Sudan Ta Kudu Ya Kira Yaki Don Kwato Kasarsa

    Tsohon Mataimakin Shugaban Kasar Sudan Ta Kudu Ya Kira Yaki Don Kwato Kasarsa

    Sep 26, 2016 01:20

    Tsohon mataimakin shugaban kasar Sudan ta Kudu kuma shugaban yan tawayen kasar yace za'a kawo karshen tsagaita bude wuta tare da gwamnatin kasar.

  • Madugun 'yan tawayen Sudan ta kudu ya shelanta yaki a kasar

    Madugun 'yan tawayen Sudan ta kudu ya shelanta yaki a kasar

    Sep 25, 2016 14:52

    Tsohon mataimakin Shugaban kasar Sudan ta kudu ya ce yarjejjeniyar sulhun da suka cimma da Gwamnati ba ta da wani tasiri.

  • Sudan Ta Kudu Ta Bayyana Damuwarta Kan Shirin Kakaba Mata Takunkumin Makamai

    Sudan Ta Kudu Ta Bayyana Damuwarta Kan Shirin Kakaba Mata Takunkumin Makamai

    Sep 24, 2016 07:45

    Sabon mataimakin shugaban kasar Sudan ta Kudu ya bayyana damuwar kasarsa kan shirin kakaba mata takunkumin sayar da makamai.

  • Kasar Ethiopia Ta Ki Karbar Madugun 'Yan Tawayen Sudan Ta Kudu Riek Machar

    Kasar Ethiopia Ta Ki Karbar Madugun 'Yan Tawayen Sudan Ta Kudu Riek Machar

    Sep 23, 2016 14:12

    Gwamnatin kasar Habasha (Ethiopia) ta ce ba za ta amince tsohon mataimakin shugaban kasar Sudan ta Kudu kuma madugun 'yan tawayen kasar Riek Machar ya zauna a kasar na tsawon lokaci ba, don kuwa ba za ta taba amincewa da mutumin da ke jagorantar masu dauke da makami a kasar ba.

  • Akwai Fatan Za'a Sami Tabbataccen Zaman Lafiya A Sudan Ta Kudu

    Akwai Fatan Za'a Sami Tabbataccen Zaman Lafiya A Sudan Ta Kudu

    Sep 22, 2016 04:14

    Gwamnatin Sudan ta Kudu ta bayyana cewa akwai fatan za'a sami tabbataccen zaman lafiya idan an aiwatar da yerjejeniyar da aka cimma tsakaninta da banagren yan tawaye.

  • Sudan Ta Yi Barazanar Rufe Kan Iyakokinta Da Sudan Ta Kudu

    Sudan Ta Yi Barazanar Rufe Kan Iyakokinta Da Sudan Ta Kudu

    Sep 19, 2016 06:54

    Gwamnatin Sudan ta yi barazanar rufe kan iyakanta da kasar Sudan ta Kudu cikin kwanaki masu zuwa matukar dai makwabciyar nata ba ta kori kungiyoyi masu dauke da makamai da suke cikin kasar ba.

  • Gwamnatin Sudan Ta Kudu Ta Yi Watsi Da Zargin Cin Hanci Da Aka Mata

    Gwamnatin Sudan Ta Kudu Ta Yi Watsi Da Zargin Cin Hanci Da Aka Mata

    Sep 15, 2016 01:23

    Gwamnatin Sudan Ta Kudu ta yi watsi da wani rahoton da wani mai kare hakkokin bil'adaman dan’adam nan George Clooney, ya fitar inda ya zargi gwamnati da ‘yan tawayen kasar da cin hanci da rashawa da kuma amfani da yaki da rikicin da ke faruwa a kasar don azurta kansu.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS