Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan ta kudu

  • Gwamnatin Sudan Ta Kudu Ta Mai Da Martani Kan Zargin Shugaban Kasar Da Barnata Dukiyar Kasa

    Gwamnatin Sudan Ta Kudu Ta Mai Da Martani Kan Zargin Shugaban Kasar Da Barnata Dukiyar Kasa

    Sep 14, 2016 10:35

    Gwamnatin Sudan ta Kudu ta yi barazanar gurfanar da Cibiyar "The Sentry organization" ta kasar Amurka kan rahoton da ta fitar na zargin shugaban kasar Silva Kirr da wasu mukarrabansa kan barnata dukiyar kasar.

  • An Fara Bincike Kan Harin da Aka Kai Wa Fararen Hulan Dake Karkashin Kulawar MDD A Sudan Ta Kudu

    An Fara Bincike Kan Harin da Aka Kai Wa Fararen Hulan Dake Karkashin Kulawar MDD A Sudan Ta Kudu

    Sep 11, 2016 01:25

    Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa an fara gudanar da bincike kan rahotannin kai hare-hare da kuma cin zarafin mata ciki kuwa har da yi musu fyade a wani hari da aka kai wa wasu fararen hula da ke karkashin kulawar majalisar a birnin Juba, babban birnin kasar Sudan ta kudu.

  • MDD ta tura Tawaga ta musamman zuwa kasar Sudan ta Kudu

    MDD ta tura Tawaga ta musamman zuwa kasar Sudan ta Kudu

    Sep 10, 2016 06:39

    Wata Tawaga ta musamman ta MDD ta isa birnin Juba domin gudanar da bincike kan aiki Dakarun wanzar da zaman Lafiya

  • M.D.D Ta Zargi Sojojin Gwamnatin Sudan Ta Kudu Da Ruruta Wutar Rikicin Kasar

    M.D.D Ta Zargi Sojojin Gwamnatin Sudan Ta Kudu Da Ruruta Wutar Rikicin Kasar

    Sep 10, 2016 01:38

    Majalisar Dinkin Duniya ta zargi rundunar sojin Sudan ta Kudu da hannu a kara ruruta wutan rikicin kasar.

  • Adawar Amurka da komawar Riek Machar kan mikaminsa

    Adawar Amurka da komawar Riek Machar kan mikaminsa

    Sep 08, 2016 06:21

    Amurka ta nuna adawarta da mayar da Riek Machar madugun 'yan tawayen Sudan ta kudu a kan mikaminsa

  • Kwamitin tsaron MDD ya tabbatar da zartar da yarjejjeniyar sulhu a Sudan ta kudu

    Kwamitin tsaron MDD ya tabbatar da zartar da yarjejjeniyar sulhu a Sudan ta kudu

    Sep 06, 2016 06:49

    Jami'in Kwamitin tsaron MDD ya ce wajibi ne a zartar da yarjejjeniyar sulhu tsakanin kungiyoyin siyasar kasar Sudan ta Kudu.

  • Sudan Ta Kudu Ta Amunce Da Tayin Karin Sojojin Kiyaye Zaman Lafiya

    Sudan Ta Kudu Ta Amunce Da Tayin Karin Sojojin Kiyaye Zaman Lafiya

    Sep 05, 2016 01:23

    Shugaban kasar Sudan ta Kudu Salva Kiir, ya amince da shirin kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya akan tura Karin sojojin kiyaye zaman lafiya dake da nauyin tabbatar da tsaro a wannan jinjira kasa da rikici ya daidaita.

  • Bukatar Shugabannin Addinin Sudan ta kudu na kai Dakarun MDD birnin Juba

    Bukatar Shugabannin Addinin Sudan ta kudu na kai Dakarun MDD birnin Juba

    Sep 04, 2016 01:18

    Shugabannin Addini na kasar Sudan ta kudu sun bukaci da a tura Dakarun wanzar da zaman Lafiya na MDD zuwa birnin Juba

  • Wata Tawagar Kwamitin Sulhu Na MDD Na Ziyara A Sudan Ta Kudu

    Wata Tawagar Kwamitin Sulhu Na MDD Na Ziyara A Sudan Ta Kudu

    Sep 03, 2016 13:23

    Wata tawagar kwamitin sulhu na MDD ta fara wata ziyarar aiki ta kwanaki uku a kasar Sudan ta Kudu da nufin ingiza shawarwarin zaman lafiya a wannan jinjira kasa da rikici ya daidaita.

  • Wakilan Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya Zasu Ziyarci Kasar Sudan Ta Kudu

    Wakilan Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya Zasu Ziyarci Kasar Sudan Ta Kudu

    Aug 31, 2016 06:13

    Tawagar wakilan kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya zata ziyarci Sudan ta Kudu domin zantawa da mahukuntan kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS