Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan ta kudu

  • Sudan ta kudu ta soki Gwamnatin Kwango a kan fitar da Riek Machar daga cikin kasar

    Sudan ta kudu ta soki Gwamnatin Kwango a kan fitar da Riek Machar daga cikin kasar

    Aug 29, 2016 10:30

    Ministan Sadarwa na kasar Sudan ta kudu ya ce abinda Kasar Demokaradiyar Kwango ta yi na fitar da Riek Machar daga cikin kasar ya sabawa dokokin kasa da kasa

  • An Sallami Magudun 'Yan Tawayen Sudan Ta Kudu Daga Asibiti A Kasar Sudan

    An Sallami Magudun 'Yan Tawayen Sudan Ta Kudu Daga Asibiti A Kasar Sudan

    Aug 26, 2016 12:30

    Rahotanni daga kasar Sudan bayyana cewar an sallami madugun 'yan tawayen kasar Sudan ta Kudu Riek Machar daga asibitin da yake kwance a can a kasar Sudan din sai dai kuma zai ci gaba da zama a birnin Khartoum, babban birnin kasar Sudan din har zuwa wani lokaci don kara murmurrewa.

  • Yarjejjeniyar  Sudan da Sudan ta Kudu kan sake buda iyakokin kasashen biyu

    Yarjejjeniyar Sudan da Sudan ta Kudu kan sake buda iyakokin kasashen biyu

    Aug 25, 2016 02:18

    Kasar Sudan da Sudan ta kudu sun cimma matsaya a kan sake buda iyakokin kasashen biyu.

  • Kasashen Sudan Biyu Sun Amince A Bude Kan Iyakokinsu

    Kasashen Sudan Biyu Sun Amince A Bude Kan Iyakokinsu

    Aug 24, 2016 07:47

    Jami'an gwamnatocin Kasashen Sudan da Sudan ta Kudu sun cimma yarjejeniyar Bude kan iyakokinsu Biyu

  • MDD Ta Nada Jami'in Bincike Mai Cin Gashin Kansa Kan Rikicin Kasar Sudan Ta  Kudu

    MDD Ta Nada Jami'in Bincike Mai Cin Gashin Kansa Kan Rikicin Kasar Sudan Ta Kudu

    Aug 24, 2016 00:42

    Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki Moon ya sanar da nada tsohon sojan kasar Holland Manjo Janar patrick Cammaert a matsayin jami'i mai gudanar da bincike kan rikicin da ya faru a birnin Juba, babban birnin kasar Sudan ta Kudu a watan Yulin da ya gabata lamarin da ya sake janyo rikici da zaman dardar na siyasa a kasar.

  • Sabon Mataimakin Sudan Ta Kudu Ya Fara Ziyarar Aiki A Khartum

    Sabon Mataimakin Sudan Ta Kudu Ya Fara Ziyarar Aiki A Khartum

    Aug 21, 2016 13:12

    Mataimakin shugaban kasar Sudan ta kudu Taban Deng Gai ya fara gudanar da wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu a jamhuriyar Sudan, inda ya isa birnin Khartum a yau.

  • Asusun Kula Da Kananan Yara Na M.D.D Ya Nuna Damuwa Kan Mai Da Yara 'Yan Ta'adda A Sudan Ta Kudu

    Asusun Kula Da Kananan Yara Na M.D.D Ya Nuna Damuwa Kan Mai Da Yara 'Yan Ta'adda A Sudan Ta Kudu

    Aug 21, 2016 01:25

    Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya "UNICEF" ya bayyana cewa: Kananan yara fiye da dubu goma sha shida ne suka shiga cikin kungiyoyin 'yan bindiga a kasar Sudan ta Kudu musamman bayan bullar yakin basasa a kasar, inda a farkon wannan shekara zuwa yanzu yawan kananan yaran da suka shiga cikin kungiyoyi masu dauke da makamai suka haura 650.

  • Gargadin Asusun Kula Kananan Yara Na Majalisar Dinkin Duniya Kan Mai Da Kananan Yara 'Yan Ta'adda

    Gargadin Asusun Kula Kananan Yara Na Majalisar Dinkin Duniya Kan Mai Da Kananan Yara 'Yan Ta'adda

    Aug 19, 2016 12:51

    Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya {UNICEF} ya sanar da cewa: Kananan yara fiye da 650 ne kungiyoyin masu dauke da makamai a kasar SUdan ta Kudu suka kwasa domin horas da su a cikin wannan shekara ta 2016 da muke ciki.

  • Shugaban 'Yan Tawayen Sudan Ta Kudu Ya Isa Jamhuriyar Dimukradiyar Congo

    Shugaban 'Yan Tawayen Sudan Ta Kudu Ya Isa Jamhuriyar Dimukradiyar Congo

    Aug 19, 2016 01:21

    Jagoran 'yan tawayen Sudan ta kudu Reick Machar ya isa Jamhuriyar Dimukradiyyar Congo, bayan da ya bar kasar Sudan ta kudu sakamakon rikicin da ya kunno kai a tsakaninsa da shugaban kasar Salva Kiir.

  • Jan kunan Mataimakin Sudan ta Kudu ga Riek Machar

    Jan kunan Mataimakin Sudan ta Kudu ga Riek Machar

    Aug 19, 2016 00:50

    Sabon Mataimakin Shugaban Sudan ta kudu ya galgadi Madugun 'yan tawayen kasar da ya bar kasar ta zauna lafiya

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS