Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan ta kudu

  • Mataimakin Shugaban Kasar Sudan Ta Kudu Kuma Shugaban Yan Tawaye Riek Machar Ya Fice Daga Kasar

    Mataimakin Shugaban Kasar Sudan Ta Kudu Kuma Shugaban Yan Tawaye Riek Machar Ya Fice Daga Kasar

    Aug 18, 2016 11:05

    Mataimakin shugaban kasar Sudan ta Kudu shugaba Shugaban yan tawayen kasar ya fice daga kasar, ba tare da an san inda ya nufa ba.

  •  Gargadin Majalisar Dinkin Duniya Kan Yanayin 'Yan Gudun Hijira A Kasar Uganda.

    Gargadin Majalisar Dinkin Duniya Kan Yanayin 'Yan Gudun Hijira A Kasar Uganda.

    Aug 18, 2016 01:04

    Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi da kuma nuna tsananin damuwarta dangane da yanayin da 'yan gudun hijira su ke ciki a kasar Uganda.

  • Sabon Mataimakin Shugaban Sudan ta kudu ya galgadi Madugun 'yan tawayen kasar

    Sabon Mataimakin Shugaban Sudan ta kudu ya galgadi Madugun 'yan tawayen kasar

    Aug 17, 2016 13:37

    Sabon Mataimakin Shugaban Sudan ta kudu ya galgadi Madugun 'yan tawayen kasar da ya bar kasar ta zauna lafiya

  • Wani Sabon Rikici Ya Barke A Kasar Sudan Ta Kudu

    Wani Sabon Rikici Ya Barke A Kasar Sudan Ta Kudu

    Aug 14, 2016 12:51

    Rahotanni daga kasar Sudan ta kudu suna nuni da cewa wani sabon rikicin da musayen wuta ya barke a yankin Yei dake kudu maso yammacin kasar tsakanin dakarun gwamnati da na 'yan tawaye karkashin jagoranci tsohon mataimakin shugaban kasar Riek Machar.

  • Kara Tabarbarewar Harkokin Tsaro A Kasar Sudan Ta Kudu

    Kara Tabarbarewar Harkokin Tsaro A Kasar Sudan Ta Kudu

    Aug 12, 2016 04:38

    Rikicin kasar Sudan ta kudu zata kara tabarbarewa idan sojojin kasa da kasa suka shiga cikin kasar.

  • Sudan Ta Kudu Tana Ci gaba da Nuna Kin Amincewa Da Kara Yawan Dakarun Sulhu

    Sudan Ta Kudu Tana Ci gaba da Nuna Kin Amincewa Da Kara Yawan Dakarun Sulhu

    Aug 10, 2016 14:37

    Sudan ta kudu ta yi watsi da shawarar Amurka na kara adadin dakarun sulhu na majalisar dinkin duniya

  • Sudan Ta Kudu: Sabon Fada Ya Barke A Kudu Maso Yamma

    Sudan Ta Kudu: Sabon Fada Ya Barke A Kudu Maso Yamma

    Aug 10, 2016 01:14

    Rahotanni daga Sudan ta kudu na cewa wani sabon fada ya barke tsakanin dakarun gwamnati da 'yan tawayen a kudu maso yammcin kasar.

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Dauki Matakan Tsaro A Sansanonin Yan Gudun Hijira Da Ke Sudan Ta Kudu

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Dauki Matakan Tsaro A Sansanonin Yan Gudun Hijira Da Ke Sudan Ta Kudu

    Aug 07, 2016 11:10

    Mutane kimani 3000 ne suka rasa rayukansu sannan wasu miliyon guda da dubu 600 suka zama yan gudun hijira tun lokacinda aka fara yakin basasa a kasar sudan ta kudu.

  • Sudan Ta Kudu Ta Amince Da Tura Dakarun Wanzar Da Zaman Lafiya Kasar

    Sudan Ta Kudu Ta Amince Da Tura Dakarun Wanzar Da Zaman Lafiya Kasar

    Aug 06, 2016 00:44

    Gwamnatin kasar Sudan ta Kudu ta amince a tura dakarun wanzar da zaman lafiya na yankin zuwa kasar da nufin tabbatar da zaman lafiya da shanyo kan yarjejeniyar zaman lafiyar da aka cimma tsakanin gwamnati da 'yan tawaye da ke ci gaba da tangal-tangal.

  • Sudan Ta Kudu Ta Musanta Zargin MDD Ga Sojojinta Na Yin Fyade Da Sauransu

    Sudan Ta Kudu Ta Musanta Zargin MDD Ga Sojojinta Na Yin Fyade Da Sauransu

    Aug 05, 2016 05:44

    Kasar Sudan ta kudu ta yi watsi da zargin da Majalisar Dinkin Duniya ta yi na cewa sojojinta sun yi fyade da kuma kashe fararen hula a yayin da kuma bayan rikicin kabilancin da ya faru a watan da ya gabata a birnin Juba, babban birnin kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS