-
Shugaban Sudan Ta Kudun Ya Kori Ministoci Masu Biyayya Ga Madugun 'Yan Tawaye, Machar
Aug 03, 2016 06:45Shugaban kasar Sudan ta Kudu Salva Kiir ya kori wasu ministocin gwamnatinsa su 6 masu biyayya ga madugun 'yan tawayen kasar Riek Machar lamarin da ake ganinsa a matsayin abin da zai kara ruruta wutar rikicin siyasa da ke faruwa a kasar.
-
Tsawaita aiyukan Dakarun wanzar da zaman lafiya na MDD a Sudan ta Kudu
Aug 01, 2016 01:38A yayin da rikici ya ki ci ya ki cinyewa a kasar Sudan ta Kudu, Majalisar Dinkin Duniya ta tsawaita Aiyukan Dakarun wanzan da zaman lafiya a kasar
-
'Yan Adawar Sudan ta kudu sun yi barazanar kai hari a birnin Juba
Jul 30, 2016 14:38Madugun 'yan tawayen Sudan ta kudu ya yi barazanar cewa matukar ba a tura Dakarun wanzar da zaman lafiya na Kasar Afirka birnin Juba ba, Dakarunsa za su shiga birnin na Juba.
-
Sudan Ta Kudu Na Cikin Mummunan Hali
Jul 29, 2016 01:10Babban sakatare na MDD Ban Ki Moon, ya bayyana matukar damuwa game da mummunan halin da Sudan ta Kudu ke ciki a halin yanzu, yana mai cewa abubuwan da suka auku a kasar a baya bayan nan, na nuna yadda aka yi hasarar muhimmiyar dama, ta wanzar da zaman lafiya a kasar.
-
MDD ta yi galgadi kan cin zarafin Mata a kasar Sudan ta Kudu
Jul 28, 2016 01:24MDD ta yi galgadi kan yadda ake ci zarafin Mata a birnin Juba na kasar Sudan ta Kudu
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Gargadi Shugaban Kasar Sudan Ta Kudu
Jul 27, 2016 01:13Majalisar Dinkin Duniya ta gargadi shugaban kasar Sudan ta Kudu kan ya guji gudanar da duk wani nade-naden mukamai da suka yi hannu riga da yarjejeniyar sulhun da aka cimma a kasar.
-
An Nada Sabon Mataimakin Shugaban Kasa A Sudan Ta Kudu
Jul 26, 2016 02:15Shugaban kasar Sudan ta kudu Salva Kiir ya nada Taban Deng Gai a matsayin sabon mataimakinsa, wanda ya maye gurbin Reick Machar.
-
Ziyarar Manzon China zuwa kasar Sudan ta Kudu
Jul 22, 2016 04:03Wakilin kasar China a harakokin yankin Afirka ya kai ziyara kasar Sudan ta Kudu
-
Dubban 'Yan Sudan Ta Kudu Sun Gudu Zuwa Kasar Uganda
Jul 22, 2016 02:00Majalisar Dinkin Duniya Ta ce Dubban 'Yan kasar Sudan ta Kudu Sun Gudu Zuwa Kasar Uganda.
-
Shugabannin Afirka Sun Amince Da Batun Tura Dakarun Afirka Zuwa Sudan Ta Kudu
Jul 19, 2016 07:47Shugabannin kasashe mambobi a kungiyar tarayyar Afirka sun amince da batun tura dakarun tarayyar Afirka na wanzar da zaman lafiya zuwa kasar Sudan ta kudu.