-
An yi gargadin rasa rayuka a Sudan ta kudu.
Jul 17, 2016 01:45Hukumar samar da abinci da ayyukan Noma ta MDD FAO ta yi gargadin karuwar assarar rayuka a kasar Sudan ta kudu.
-
Shugaban Kasar Amurka Zai Aike Da Sojojin Kasar 200 Zuwa Sudan Ta Kudu Don Kare Amurkawa A Birnin Juba.
Jul 16, 2016 03:13Amurka zata aiki da sojojin 200 zuwa birnin Juba na Sudan ta kudu don kare Amurka da ke can
-
Sudan Ta Kudu : An Fara Samun Natsuwa A Juba
Jul 15, 2016 05:16Rahotannin daga Sudan ta Kudu na cewa, an fara samun kwanciyar hankali a birnin Juba, kuma ba a sake samun abkuwar wata matsala a fannin tsaro ba kawo yanzu.
-
Kungiyar Kasashen Larabawa Na Shirin Bunkasa Alaka Da Sudan Ta Kudu
Jul 15, 2016 00:31Babban sakataren kungiyar kasashen larabawa Ahmad Abul Ghaith ya bayyana cewa kungiyar tana da zimmar kara bunkasa alakarta da kasar Sudan ta kudu.
-
Kwararen 'yan gudun hijrar Sudan ta kudu zuwa kasashe Makobta
Jul 15, 2016 00:08Rikicin baya bayan nan na kasar Sudan ta kudu ya yi sanadiyar ficewar duban 'yan kasar zuwa kasashe makobta
-
Sudan Ta Kudu
Jul 14, 2016 02:03Shugaban Kasar Sudan Ta Kudu ya yi Afuwa Ga 'Yan tawaye
-
Amurka za ta tura Sojoji zuwa kasar Sudan ta Kudu
Jul 13, 2016 13:13Cibiyar Rundunar Sojin Amurka dake yankin Afirka ta ce za ta kara tura Sojoji 40 domin taimakawa fararen hula ficewa daga birnin Juba
-
Sudan Ta Kudu : Kura Ta Lafa Bayan Tsagaita Wuta A Juba
Jul 12, 2016 06:47Rahotanni daga Juba babban birnin kasar Sudan ta Kudu na cewa kura ta lafa a washe garin umurnin da jagororin bangarorin dake rikici a kasar sukayi na tsagaita wuta.
-
An Kashe Mutane 8 A Sansanin Yan Gudun Hijira Na MDD A Sudan Ta Kudu
Jul 12, 2016 03:57Yaki ya sake kunno kai a kasar sudan ta kudu
-
Sudan Ta Kudu : An Sake Gwabza Fada Da Muggan Makamai A Juba
Jul 11, 2016 08:05Rahotannin daga Juba babban birnin kasar Sudan ta Kudu na cewa an sake gwabza mumunan fada a safiyar wannan Litinin.