Pars Today
Kwanaki biyu bayan rattaba hannu akan yarjejeniyar sulhu, fada ya sake barkewa a tsakanin sojojin da suke biyayya ga shugaban Kasar Sudan ta kudu da tsohon mataimakinsa.
Shugaba Silva Kiir da tsaohon mataimakinsa Riek Mahcar ne su ka rattaba hannu akan 'yarjejeniyar a jiya Laraba a birnin Addis Ababa na kasar Habasha
Hukumomin Kasar Sudan Ta Kudun sun sanar da mutuwar mutum 20 sanadiyar hatsarin jirgin saman fasinja a Juba babban birnin kasar
Wata kotun soji a kasar Sudan ta Kudu ta yanke wa wasu sojoji guda 10 hukuncin dauri a gidan maza saboda samunsu da laifin yin fyade wa wasu mata masu ba da agaji bugu da kari kan kashe wani dan jarida a wani hari da suka kai wani hotel a birnin Juba, babban birnin kasar a shekara ta 2016.
Madugun 'yan tawayen kasar Sudan ta kudu Riek machar ya sanya hannu kan yarjejeniyar sulhu ta karshe wadda za ta kawo karshen yakin basasar da kasar ta yi fama da shi.
Ministan harkokin wajen kasar Sudan Mohammad Al-dirdiri ya bayyana cewa , a wani tattaunawa da ya yi da shugaban yan tawayen shugaban ta Kudu Riek Marchar ya amince da sabuwar yerjejeniyar sulhu tsakanin kungiyarsa da gwamnatin shugaba Silva Kiir.
Gwamnatin kasar Sudan ta kudu ta dawo da hakar danyen man fetur a kasar da kuma tura shi zuwa kasar Sudan ta domin fitar da shi zuwa kasashen ketare.
kakakin gwamnatin Sudan ta Kudu ya zargi kasar Amurka da kawayenta na kasashen yammacin Turai da yin kafar ungulu ga duk wani matakin sulhu da ake dauka a kasarsa.
Shugaban Sudan ta Kudu, Salva Kiir, ya sanar da yin afuwa ga dukkan 'yan tawayen kasar, ciki har da tsohon mataimakinsa kana babban abokin hammayarsa Riek Mashar.
Babban sakatare na Majalisar Dinkin Dunita, Antonio Guterres, ya yi maraba da yarjejeniyar zaman lafiya da raba mulki da bangarorin dake rikici a Sudan ta Kudu suka cimma a tsakaninsu.