-
Sudan Ta Kudu Za Ta Rage Kungiyoyin Agaji Na Ketare
Feb 04, 2016 13:26Wannan matakin dai na zuwa ne a daidai lokacin da milyoiyin al'ummar kasar ke fuskantar barazana yunwa.
-
Rushewar Yarjejeniyar Sulhu A Sudan Ta Kudu
Feb 02, 2016 13:00Madugun ‘yan tawayen kasar Sudan ta kudu, ya bayyana cewa yarjejeniyar da aka kulla ta sulhu domin kafa gwamnatin hadin kan kasa, ta ci kasa.
-
An zargi gwamnatin Sudan ta kudu da kashe fararen hula da dama.
Feb 01, 2016 14:29Kwamitin da ke sanya idanu akan tsagaita wutar yaki a kasar Sudan ta kudu, ya zargi gwamnatin kasar da kashe fararen hula 50.