-
Sudan Ta Kudu : Mashar Da Kiir Zasu Gana A Khartum
Jun 25, 2018 10:36Jagoran 'yan adawa a Sudan ta kudu, Riek Mashar, ya isa a birnin Khartoum na Sudan inda yau Litini zai fara wata tattaunawa da shugaba, Salva Kiir na Sudan ta Kudu, kan batutuwan da bangarorin biyu ke takkadama da juna akansu da suka hada da mulki da kuma tsaro.
-
Za A Gudanar Da Zaman Tattaunawar Sulhun Sudan Ta Kudu Tsakanin Kiir Da Macher A Sudan
Jun 22, 2018 18:15Gwamnatin kasar Sudan ta sanar da cewa a mako mai zuwa din nan za a gudanar da wani sabon zagayen tattaunawar sulhun kasar Sudan ta Kudu tsakanin shugaban kasar Salva Kiir da madugun 'yan tawaye Riek Machar a birnin Khartoum, babban birnin kasar ta Sudan.
-
Kungiyar IGAD Ta Bukaci Dauki Matakin Kawo Karshen Yakin Basasa A Sudan Ta Kudu
Jun 22, 2018 06:32Shugabannin kungiyar bunkasa harkar tattalin arzikin kasashen yankin gabashin Afrika {IGAD} sun bukaci sake farfado da zaman tattaunawa tsakanin gwamnatin Sudan ta Kudu da 'yan tawayen kasar.
-
AU Na Maraba Da Bukatar Sudan Ta Karbar Bakuncin Taron Sulhun Sudan Ta Kudu
Jun 13, 2018 15:14Tarayyar Afrika AU, ta yi maraba da bukatar da Sudan ta gabatar, ta neman karbar bakuncin taro tsakanin shugaban Sudan ta Kudu Salva Kirr da shugaban 'yan adawa na kasar Reik Machar.
-
Gwamnatin Sudan Ta Kudu Ta Zargi 'Yan Tawayen Kasar Da Hana Raba Kayayyakin Jin Kai
Jun 09, 2018 06:32Gwamnatin Sudan ta Kudu ta yi zargin cewar 'yan tawayen kasar suna hana gudanar da ayyukan raba kayayyakin jin kai a yankunan da suke karkashin mamayarsu a kasar.
-
Wata Kungiyar Bada Agaji Ta Ce: Al'ummar Sudan Ta Kudu Suna Cikin Halin Tsaka Mai Wuya
Jun 07, 2018 18:05Kungiyar tallafawa 'yan gudun hijira ta Norwegian Refugee Council ta yi gargadi kan irin tarin matsalolin da al'ummar Sudan ta Kudu suke fuskanta a fagen rayuwa sakamakon tashe-tashen hankula.
-
Madugun 'Yan Tawayen Sudan Ta Kudu Ya Bayyanar Aniyarsa Ta Ganawa Da Shugaba Kiir
Jun 07, 2018 11:12Madugun 'yan tawayen kasar Sudan ta Kudu Riek Machar ya sanar da cewa a shirye yake ya gana da shugaban kasar Sudan ta Kudun Salva Kiir don tattauna hanyoyin da za a kawo karshen rikicin kasar, sai dai ya ce ba shi da masaniya kan kokari shirin tattaunawarsu a kasar Sudan.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Kara Tsawon Wa'adin Takunkumin Da Ya Kakaba Kan Sudan Ta Kudu
Jun 01, 2018 13:43Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya a zamansa a daren jiya Alhamis ya amince da karin wa'adin takunkumin da ya kakaba kan kasar Sudan ta Kudu.
-
An Sako Kananen Yara Sama Da 200 A Sudan Ta Kudu.
May 20, 2018 07:55MDD ta sanar da cewa 'yan bindiga sun sako kananen yara sama da 200 A kasar Sudan Ta Kudu.
-
MDD Ta Yi Gargadi Kan Take Hakin Bil-Adama A Sudan Ta Kudu
May 12, 2018 19:28Wakilin musaman na MDD a Sudan ta kudu ya yi gargadi kan yadda ake take hakin bil-adama musaman kan cin zarafin diya mata a kasar