-
Mali Ta Jaddada Aniyarta Ta Yaki Da Tsatsauran Ra'ayi
Jun 17, 2017 07:07Gwamnatin kasar Mali ta jaddada aniyarta ta shiga kafar wando daya da kungiyoyin masu tsatsauran ra'ayi a kasar.
-
Afganistan : An Kai Harin Kunar Bakin Wake A Wani Masallacin Kabul
Jun 16, 2017 03:44Rahotanni daga Afganistan na cewa mutane hudu ne suka rasa rayukan kana wasu takwas na daban suka raunana sakamakon wani harin kunar bakin wake a wani masallacin 'yan Shi'a dake birnin Kabul.
-
An Tsawaita Dokar Ta- Baki A Tunusiya
Jun 14, 2017 14:20Fadar shugaban kasa a Tunusiya ta bada sanarwar tsawaita dokar ta baci da wattani uku a kasar.
-
Zarif: Iran Tana Sane Da Goyon Bayan Da Saudiyya Take Ba Wa 'Yan Ta'addan Masu Son Kawo Mata Hari
Jun 14, 2017 05:29Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Iran tana da bayanai na sirri da suke nuni da cewa Saudiyya tana ci gaba da goyon bayan kungiyoyin 'yan ta'addan da suke kan iyakokin kasar Iran da suke da shirin kai hare-haren ta'addanci cikin kasar.
-
Senegal Ta jaddada Wajabcin Fada Da Ayyukan Ta'addanci
Jun 12, 2017 18:59Shugaban kasar Senegal Macky Sall ya fadi cewa kasarsa za ta ci gaba da yaki da ta'addanci har zuwa dawowar tsaro.
-
Iran : An Cafke Mutane 48 Bisa Zargin Alaka Da Harin Tehran
Jun 10, 2017 05:52A ci gaba da binciken da ake biyo bayan harin Tehran wanda ya yi sanadin mutuwar mutane 17, ma'aikatar tattara bayannan sirri ta Iran ta ce an cafke mutane 48 da ake zargi da hannu a jerin hare-haren na ranar Laraba data gabata.
-
Iran : Maharan Tehran Sun Samu Horon Ta'addanci A Mosul Da Raqqa
Jun 08, 2017 18:14Ma'aikatar tattara bayanan sirri ta Iran ta bayyana sunayen maharan da suka kai jerin hare hare ta'addanci a birnin Tehran a Jiya Laraba.
-
Kungiyar Muslim Brotherhood Ta Musanta Zargin Ta'addanci Da Saudiyya Ta Yi Mata
Jun 08, 2017 05:21Kungiyar Muslim Brotherhood (Ikhwanul Muslimin) ta kasar Masar ta yi watsi da zargin gudanar da ayyukan ta'addanci da kasar Saudiyya ta ke mata tana mai cewa irin wadannan zarge-zarge suna sanya zubar da mutumcin kasar Saudiyya din ne.
-
IS Ta Dauki Alhakin Kai Harin Philippines
Jun 02, 2017 14:46kungiyar 'yan ta'adda ta IS ta dauki alhakin kai harin da ya yi sanadin mutuwar mutane 37 a wani gidan caca a birnin Manille na kasar Philippines.
-
Akalla Mutane 80 Sun Mutu, Wasu Daruruwa Sun Jikkata A Harin Ta'addanci A Afghanistan
May 31, 2017 17:31Rahotanni daga kasar Afghanistan sun bayyana cewar alal akalla mutane 80 sun rasa rayukansu kana wasu daruruwa kuma sun sami raunuka sakamakon wani kazamin harin bam da aka kai yankin da ke dauke da ofisoshin jakadancin na kasashen waje a birnin Kabul babban birnin kasar ta Afghanistan.