-
Goyon bayan ayyukan MDD a kasar Mali
Dec 03, 2016 11:20Kwamandan Dakarun wanzar da Zaman Lafiya na MDD a Mali ya bayyana samun Nasara a fagen yaki da ta'addanci
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Hallaka Daya Daga Cikin Shugabannin ISIS A Kan Iyakar Kasar
Nov 29, 2016 16:35Ministan tsaron cikin gida da tattaro bayanan sirri na Iran Sayyid Mahmoud Alawi ya sanar da da cewa jami'an tsaron Iran sun sami nasarar hallaka daya daga cikin manyan shugabannin kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) a kan iyakar kasar a kokarin sa na shigowa cikin kasar.
-
Gagarumar Nasarar Da Sojojin Syria Ke Samu A Kan 'Yan Ta'addan ISIS A Gabashin Aleppo
Nov 28, 2016 17:35Dakarun kasar Syria sun samu nasarar kwace yankunan arewa maso gabashin birnin Aleppo daga hannun 'yan ta'addan takfiriyyah.
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Tarwatsa Wata Kungiyar 'Yan Ta'adda A Gabashin Kasar
Nov 23, 2016 05:28Ma'aikatar tsaron cikin gida da tattaro bayanan sirri na kasar Iran ta sanar da samun nasarar tarwatsa wata wasu gungun 'yan ta'adda a gabashin kasar da suke da shirin aiwatar da ayyukan ta'addanci a kasar.
-
Manufofin Hare-Haren Ta'addancin Baya-Bayan Nan A Kasar Iraki
Nov 08, 2016 05:48Rahotanni daga kasar Iraki sun bayyana cewar shugaban kasar Fu'ad Ma'asum ya sha alwashin cewa jinin mutanen da aka zubar sakamakon wani harin ta'addancin da aka kai garin Samarrah a kasar a ranar Lahadin da ta gabata ba zai tafi haka kawai ba tare da daukar fansa a kan 'yan ta'addan da suka kai harin ba; kamar yadda kuma ya kirayi hukumomin tsaron kasar da su dau matakan da suka dace wajen kawo karshen irin wadannan hare-haren ta'addanci.
-
Dakarun Iraki Na Samun Nasara A Yunkurinsu Na Tsarkake Mausul Daga 'Yan Ta'addan ISIS
Oct 20, 2016 05:45Dakarun gwamnatin Iraki tare da sojojin sa kai na al'ummar kasar Iraki suna ci gaba da samun samun gagarumar nasara a yunkurin da suke yi na tsarkake birnin Mausul daga 'yan ta'addan wahabiyawan takfiriyya na ISIS da ke rike da birnin tun shekaru biyu da suka gabata.
-
Gwamnatin Moroko Ta Sanar Da Kame Wasu Mata 'Yan Ta'adda Su 10 A Kasar
Oct 05, 2016 10:59Jami'an tsaron kasar Moroko sun sami nasarar cafke wasu mata su 10 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh a kokarin da suke yi na kai hare-haren ta'addanci a kasar.
-
Jami'ar Azhar Ta Sake Jaddada Wajibcin Fada Da Ta'addanci
Oct 04, 2016 11:15Shugaban jami'ar Al-Azhar ta kasar Masar Sheikh Ahmad al-Tayyib ya sake jaddada wajibcin fada da ta'addanci yana mai cewa ayyukan ta'ddanci sun yi hannun riga da koyarwar addinin Musulunci da sauran saukakkun addinai.
-
Fashewar Bom A Kasar Lebanon
Aug 31, 2016 19:04A kalla mutum guda ne ya rasu a sanadiyyar tashin bom a Lebanon
-
Iraki: An Rataye 'Yan Ta'adda 36 Kan Kisan Mutane 1700
Aug 23, 2016 05:23A ranar Lahadi 21 ga wata Agusta 2016, ma'aikatar shari'a a kasar Iraki ta zartar da hukuncin kisa ta hanyar rataya a kan mutane 36, wadanda suke da hannu a kisan gillar da aka yi wa daliban makarantar soji ta Sabaikar su 1700 a cikin watan Yulin shekara ta 2014, a lokacin da 'yan ta'addan ISIS suka shiga cikin lardin Salahuddin.