Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

tarayyar turai

  • Gwamnatin Kasar Libya Ta Bukaci Kudade Daga Tarayyar Turai Don Yaki Da Kwararar Baki

    Gwamnatin Kasar Libya Ta Bukaci Kudade Daga Tarayyar Turai Don Yaki Da Kwararar Baki

    Aug 12, 2017 17:45

    Babban komandan rundunar sojojin kasar Libya Janar Halifa Haftar ya yi kira ga tarayyar Turai da ta ware kasasfin kudi mai yawa don yaki da kwararan bakin haure zuwa nahiyar daga kasar Libya.

  • Shugaban Majalisar Turai: Trump Hatsari Ne Ga Amurka Da Ma Duniya Baki Daya

    Shugaban Majalisar Turai: Trump Hatsari Ne Ga Amurka Da Ma Duniya Baki Daya

    Aug 04, 2017 10:38

    Shugaban majalisar dokokin Tarayyar Turai, Martin Schulz ya bayyana shugaban kasar Amurka Donald Trump a matsayin babban hatsari kana kuma barazana ga Amurka da ma duniya baki daya.

  • Faransa: Sabbin Takunkumin Amurka A Kan Iran, Rasha Da Koriya Ta Arewa Sun Saba Wa Doka

    Faransa: Sabbin Takunkumin Amurka A Kan Iran, Rasha Da Koriya Ta Arewa Sun Saba Wa Doka

    Jul 27, 2017 05:27

    Kasar Faransa ta sanar da cewa sabbin takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran, Rasha da Koriya ta Arewa sun yi hannun riga da dokokin kasa da kasa.

  • EU Ta Damu Kan Kakabawa Rasha Takunkumi

    EU Ta Damu Kan Kakabawa Rasha Takunkumi

    Jul 26, 2017 15:51

    Kungiyar tarayya turai ta nuna damuwa akan sabbin takunkumin da Amurka ta kakabawa kasar Rasha.

  • EU Ta Zubawa Nijar  Yuro Milyan 10 Don Yaki Da Kwararar Bakin Haure

    EU Ta Zubawa Nijar Yuro Milyan 10 Don Yaki Da Kwararar Bakin Haure

    Jul 18, 2017 06:27

    kungiyar tarayya Turai ta EU ta zubawa gwamnatin Nijar Yuro milyan goma kwatamcin Dala Bilyan shida da rabi domin taimaka mata wajen shawo kan matsalar bakin haure na yammacin AFrika dake kwarara zuwa turai ba bisa ka’ida ba.

  • Mogherini: Ta Hanyar Tattaunawa Ne Kawai Za A Iya Warware Matsalolin Libya

    Mogherini: Ta Hanyar Tattaunawa Ne Kawai Za A Iya Warware Matsalolin Libya

    Jul 17, 2017 17:32

    Babbar jami'a mai kula da harkokin siyasar wajen tarayyar turai Federica Mogherini ta bayyana cewa, ta hanyar tattaunawa tsakanin al'ummar kasar Libya ne kawai za a iya warware matsalolin da suka addabi kasar.

  • Bakin Haure Kimanin 85,000 Ne Suka Shiga Kasar Italiya A Cikin Watanni 6 Da Suka Gabata

    Bakin Haure Kimanin 85,000 Ne Suka Shiga Kasar Italiya A Cikin Watanni 6 Da Suka Gabata

    Jul 13, 2017 19:23

    Cibiyar kula da kan iyakokin kasashen yammacin Turai ta Frontex ta sanar da cewa: A cikin watannin shidan farko na wannan shekara ta muke ciki ta 2017 yawan bakin hauren da suka shiga cikin kasar Italiya sun kai mutane kimanin 85,000.

  • Kungiyar Tarayyar Turai Ta Yi Gargadi Kan Bullar Rikici A Zaben Kasar Kenya

    Kungiyar Tarayyar Turai Ta Yi Gargadi Kan Bullar Rikici A Zaben Kasar Kenya

    Jul 03, 2017 17:43

    Kungiyar tarayyar Turai ta yi gadgadi kan bullar rikici a yayin zaben shugabancin kasar Kenya tare da bayyana shirinta na gudanar da ayyukan sanya ido a zabukan kasar.

  • Tsananta Dokokin Kudin Turai Bayan Ficewar Kasar Birtaniya

    Tsananta Dokokin Kudin Turai Bayan Ficewar Kasar Birtaniya

    Jun 13, 2017 11:21

    Za A tsananta dokokin Kudin kasashen Turai bayan ficewar kasar Birtaniya daga cikin kungiyar

  •  Burundi Ta Zargi (EU) Da Neman Tayar Mata Da Zaune Tsaye

    Burundi Ta Zargi (EU) Da Neman Tayar Mata Da Zaune Tsaye

    Jun 06, 2017 05:47

    Mahukuntan kasar Burundi sun zargi kungiyar tarayyar Turai (EU) da neman tayar da zaune tsaye a cikin kasarta.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS