Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

tarayyar turai

  • Mogherini: Tarayyar Turai Za Ta Ci Gaba Da Mutunta Yarjejeniyar Paris

    Mogherini: Tarayyar Turai Za Ta Ci Gaba Da Mutunta Yarjejeniyar Paris

    Jun 05, 2017 06:38

    Babbar jami'a mai kula da harkokin siyasar wajen tarayyar turai Federica Mogherini ta jaddada cewa, tarayyar turai za ta ci gaba da yin aiki da yajejeniyar Paris kan shawo kan matsalar dumamamar yanayi.

  • Merkel: Bayan Zaban Trump Da Brexit, Turai Ba Za Ta Sake Dogaro Da Kawayenta Ba

    Merkel: Bayan Zaban Trump Da Brexit, Turai Ba Za Ta Sake Dogaro Da Kawayenta Ba

    May 29, 2017 05:46

    Shugabar gwamnatin kasar Jamus Angela Merkel ta bayyana cewar kasashen Turai ba za su sake dogaro da Amurka da Birtaniyya ba, bayan zaban Trump a matsayin shugaban Amurka da kuma shirin ficewar Birtaniyya daga Tarayyar Turai (Brexit).

  • Shugabannin Kasashen Uganda Da Tanzaniya Sun Bukaci Dage Takunkumi Kan Kasar Burundi

    Shugabannin Kasashen Uganda Da Tanzaniya Sun Bukaci Dage Takunkumi Kan Kasar Burundi

    May 22, 2017 06:18

    Shugabannin kasashen Uganda da Tanzaniya sun bukaci dage takunkumin da kungiyar tarayyar Turai ta kakaba kan kasar Burundi.

  • Tarayyar Turai Ta Tsananta Tsarin Tattanawa Na Ficewar Britania Daga Kungiyar

    Tarayyar Turai Ta Tsananta Tsarin Tattanawa Na Ficewar Britania Daga Kungiyar

    Apr 30, 2017 13:58

    Kungiyar tarayyar turai ta tsananta shirin tattaunawa da kasar Britanina don ficewarta daga tarayyar kamar yadda mutanen kasar suka bukata a zaben raba gardama na shekarar da ta gabata

  • Austria: An Dakatar Da Batun Shigar Turkiya A Cikin Tarayyar Turai

    Austria: An Dakatar Da Batun Shigar Turkiya A Cikin Tarayyar Turai

    Apr 18, 2017 06:28

    Gwamnatin kasar Austria ta sanar da cewa, an dakatar da duk wata tattaunawa kan batun shigar kasar Turkiya a cikin kungiyar tarayyar turai.

  • Goyon Bayan Kungiyar Turai Na Magance Rikicin Siriya ta Hanyar Siyasa

    Goyon Bayan Kungiyar Turai Na Magance Rikicin Siriya ta Hanyar Siyasa

    Apr 07, 2017 17:53

    Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar tarayyar turai Federica Mogherini ta tabbatar da cewa Kungiyar Turai na goyon bayan magance rikicin kasar Siriya ta hanyar Siyasa.

  • Mogherini: Kasashen Tarayyar Turai Ba Za Su Mayar Da Ofisoshin Jakadancinsu Kudus Ba

    Mogherini: Kasashen Tarayyar Turai Ba Za Su Mayar Da Ofisoshin Jakadancinsu Kudus Ba

    Apr 04, 2017 16:48

    Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar Tarayyar Turai (AU) Federica Mogherini ta bayyana cewar kasashe membobin kungiyar ba za su dauke ofisoshin jakadancinsu a "Isra'ila" daga birnin Tel Aviv zuwa ga birnin Qudus (Jerusalem) ba.

  • Martanin kasashen duniya kan ficewar Birtaniya Daga cikin EU

    Martanin kasashen duniya kan ficewar Birtaniya Daga cikin EU

    Mar 30, 2017 04:59

    Shugabannin kasashen duniya sun mayar da martani bayan Birtaniya ta mika wasikar ficewarta daga kungiyar kasashen Turai don kawo karshen zamanta na shekaru 44 a cikin EU.

  • Ficewar Britania Daga Tarayyar Turai Zai Dauki Fiye Da Shekaru Biyu

    Ficewar Britania Daga Tarayyar Turai Zai Dauki Fiye Da Shekaru Biyu

    Feb 17, 2017 11:56

    Shugaban majalisar zartarawa ta tarayyar Turai ya bayyana cewa ficewar Britania daga tarayyar Turai zai dauki akalla shekaru biyu cutar ana yi.

  • (EU) Ta Bukaci Trump Ya Mutunta Yarjejeniyar Nukiliyar Iran

    (EU) Ta Bukaci Trump Ya Mutunta Yarjejeniyar Nukiliyar Iran

    Jan 18, 2017 06:25

    Kungiyar Tarraya Turai ta bukaci bangaren zababen shugaban kasar Amurka Donald Trump daya mutunta yarjejeniyar nukiliyar da kasashen duniya suka cimma da kasar Iran.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS