Pars Today
Maya Kuchiánchik Kakakin babbar jami'a mai kula da harkokin wajen kungiyar tarayyar turai ta bayyana cewa, kungiyar tarayyar turai tana kan bakanta na ci gaba da huldodin tattalin arziki tare da kasar Iran.
Shugaban kwamitin gudanarwa na kungiyar tarayyar turai Jean-Claude Junker ya caccaki shugaban kasar Amurka Donald Trump dangane da matsalolin da yake ta haifar wa duniya.
Kungiyar tarayyar Turai ta yi Allah wadai da hukuncin kisa da wata kotu a Masar ta yanke kan 'yan kungiyar Ihwanul-Muslimin magoya bayan hambararren shugaban kasar Mohammad Morsi.
A ci gaba da rikici kan jirgin ruwan Dichuti dauke da bakin haure tsakanin kasar Itali da tarayyar Turai ministan harkokin wajen kasar Italiya ya bada sanarwab dakatar da kudaden da ta saba bawa tarayyar Turai.
Kasar Libiya ta yi watsi da bukatar da kungiyar EU ta gabatar mana na kafa cibiyoyin da za a tsugunar da 'yan gudun hijra a kasar
Kungiyar tarayyar Turai ta bayyana jin dadinta da matakin da mahukuntan Turkiyya suka dauka na dage dokar ta baci a kasar.
Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya soki tarayyar turai saboda rashin gudanar da ayyuka yadda ya kamata
Kungiyar tarayya turai ta (EU), ta yi watsi da bukatar Amurka na maida Iran saniyar ware a harkokin tattalin ariki.
Babbar jami'a mai kula da siyasar harkokin wajen kungiyar tarayyar Turai ta jaddada aniyar kungiyarta ta bunkasa alaka a bangarori da dama da kasar Libiya.
Kakakin Babbar jami'a mai kula da harkokin kasashen waje na kungiyar tarayyar Turai ya bayyana cewa kungiyar bata amince da mamayar da HKI take wa yankunan Palasdinawa na bayan yakin shekara ta 1967 ba.