-
Sudan Ta Kira Jakadan Kungiyar Tarayyar Turai
Jul 12, 2018 11:45Bayan watsa wani bayyani na kungiyar tarayyar Turai game da wajibci kame shugaban kasar Sudan, Ma'aikatar harakokin wajen kasar ta kira jakadan Kungiyar tarayyar Turai dake birnin Khartoum.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Ta Jaddada Aniyarta Ta Ci Gaba Da Mutunta Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
Jul 02, 2018 19:00Kakakin babbar jami'a mai kula da siyasar harkokin wajen kungiyar tarayyar Turai ta jaddada cewa: Kungiyar tarayyar Turai zata ci gaba da mutunta yarjejeniyar nukiliyar da duniya ta cimma da kasar Iran.
-
Libya: Halifa Haftar Ya YI Gargadi Akan Tura Sojojin Waje Zuwa Yankin Kudancin Kasar
Jun 30, 2018 11:04Kamfanin dillancin labarun (AFP) ya ambato kwamandan sojojin Libya Janar Halifa Haftar yana cewa; Fakewa da batun fada da 'yan ci-rani ba zai zama dalilin aikewa da sojojin kasashen waje zuwa kudancin kasar ba
-
Kasashen Arewacin Afirka Sun Ki Amincewa Da Kafa Sansanin 'Yan Gudun Hijira A Kasashensu
Jun 30, 2018 05:52Kasashen Masar, Tunusiya, Libiya, Aljeriy da kuma Moroko da suke arewacin Afirka sun ki amincewa da shawarar da wasu jami'an kasashen Turai suka bayar na samar da wani sansanin 'yan gudun hijira a kasashensu don ajiye 'yan gudun hijirar kasashen Afirka.
-
EU Ta Jadadda Takunkumin Da Ta Kakabawa Rasha
Jun 29, 2018 11:45Kungiyar tarayyar Turai ta sake jadadda takunkumin da ta kakabawa kasar Rasha na tsahon watani shida
-
Markel: Alaka Tsakanin Amurka Da Kasashen Kungiyar Tarayyar Turai Ta Girgiza
Jun 28, 2018 22:01Shugaban kasar Jamus Angela Markel ta bayyana cewa, alaka ta yi tsami tsakanin Amurka da kungiyar tarayyar turai kan wasu batutuwa a lokutan baya-bayan nan.
-
Shuwagabannin Tarayyar Turai Sun Fara Taron Kwanaki Biyu Don Tattauna Batun Bakin Haure.
Jun 28, 2018 11:55Shuwagabannin kasashen turai sun fara wani taro mai muhimmanci inda zasu tattauna batutuwa daban daban wadanda suka hada da matsalar bakin haye a nahiyar.
-
Libiya Ta Yi Watsi Da Shawara Turai Kan Tantance Bakin Haure
Jun 28, 2018 05:22Kwamitin kare hakkin bil adama a Libiya, ya yi watsi da yunkurin kasashen Turai na kafa sansanonin tantance bakin haure a kasar.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Zata Kakabawa Sojojin Myanmar Takunkuman Tattalin Arziki.
Jun 25, 2018 18:58Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran, ta bayyana cewa jami'an sojojin Myanmar 7 ne takunkuman na tarayyar Turai za su shafa, sanadiyyar rawan da suka taka wajen take hakkin bil'adama a kan yan kabilar Rokhinga a yankin Rokhin a shekara da ta gabata.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Zata Hada Kai Da Kasashen Da Yan Kudun Hijira Suke Fitowa.
Jun 25, 2018 18:56Kungiyar tarayyar Turai ta amince da batun aiki tare da kasashen da bakin haure suke fituwa don magance matsalra bakin haure a kasashensu.