Pars Today
Babbar Jami'a mai kula da harkokin kasuwancin na Tarayyar turai Cecilia Malmstrom ta fada a yau alhamis cewa; Tarayyar Za ta bude tattaunawa da Amurka domin warware jayayyar da suke yi akan karin kudin fito akan hajar kasuwanci
kungiyar Tarayyar Turai na shirin tsugunar da 'yan gudun hijra a arewacin Afirka
Jami'a mai kula da siyasar waje ta tarayyar turai Federica Mogherini ta ce ganawar ci gaba ne mai muhimmanci wanda ya kamata ya kasance
Ministan tattalin arziki na kasar Jamus Peter Altmaier ya bayyana cewa taron G7 a kasar Canada ya kara hada kan kasashen turai don fuskantar mummunar siyasar shugaban kasar Amurka Donal Trump
Shugaban Kwamitin kare hakkin bil-Adama a Majalisar Dokokin kungiyar tarayyar Turai ya bukaci sakin dukkanin fursunonin siyasa da ake tsare da su a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa.
Ma'aikatar harakokin wajen kasar Aljeriya ta kira jakadan kungiyar tarayyar Turai dake cikin kasar domin bayyana rashin jin dadinta game da wani faifan video na cin mutuncin Shugaban kasar Abdul-Azez Boutelfika.
Kungiyar tarayya turai, ta EU, ta ce ta kai karar Amurka, gaban hukumar kasuwanci ta duniya, bayan da Amurkar ta sanar da fara aiki da sabon tsarin biyan harajin karafa.
Kungiyar tarayya turai ta (EU), ta soki hallin da 'yancin dan adam ke ciki a kasar Masar.
Kungiyar Tarayyar Turai da Majalisar Dinkin Duniya sun fitar da bayanin hadin gwiwa a fagen karfafa taimakekkeniya a tsakaninsu domin fuskantar ayyukan ta'addanci a duniya.
Kungiyoyin tarayyar Afirka da na Turai sun cimma yarjejjeniyar daukan mataki na magance matsalolin tsaro, 'yan gudun hijra, samar da ayyukan yi da Noma a kasashen Afirka