Pars Today
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada cewa: Tsayin dakar jami'an Iran a kan hakkin da ya rataya a wuyarsu dangane da yarjejeniyar nukiliyar kasar lamari ne da zai kunyata Amurka tare da rusa makircinta.
A daidai lokacinda gwamnatin kasar Iran ta bada sanarwan cewa zata dakatar da amfani da dalar Amurka a duk wani hulda da take da kasashen waje, tarayyar turai ta ce kasashen kungiyar zasu rika sayan man fetur na kasar Iran da kudaden Euro maimakon dalar Amurka.
Ministan harkokin wajen jamhuriya Musulinci ta Iran, Muhammad Jawwad Zarif, ya fara wani ran gadin diflomatsiya don tattaunawa da sauren manyan kasashen duniya da suka rage a yarjejeniyar nukiliyar Iran.
Wani jami'in fadar Kremlin ta kasar Rasha Yuri Ushakov ya ce; An sami kusanci a tsakanin Rasha da turai saboda batun yarjejeniyar makamashin Nukiliya
Kungiyar tarayyar Turai ta sabinta takunkumin da ta kakabawa kasar Mymmar saboda abinda ta kira da take hakin bil-adama da kasar ke ci gaba da yi.
Babbar jami'ar diflomatsiyyar kasashen Turai, Federica Mogherini, ta ce yarjejeniyar nukiliyar Iran na Daram, kuma dole a ci gaba da kare ta.
Kasashen duniya na wani taro a birnin Brussels, mai manufar tattara tallafi wa 'yan gudun hijira Siriya.
Duniya na ci gaba da maraba da matakin KOriya ta Arewa na dakatar da shirinta na nukiliya, dama gwaje gwajen makamanta masu linzami.
Shugaban Kasar Faransa ne ya yi gargadin saboda yadda ake kara samun sabani a tsakanin bangarorin nahiyar
Taron da kungiyar tarayya Turai ta EU da Turkiyya suka gudanar don warware sabanin dake tsakaninsu, ya watse ba tare da cimma wata matsaya ba.