-
Iran Ta Musanta Fara Tattaunawa Da Kasashen Turai Kan Tasirinta A Gabas Ta Tsakiya
Mar 04, 2018 05:52Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta musanta rahotannin da ke cewa Iran din ta fara tattaunawa da wasu kasashen Turai dangane da irin tasirin da take da shi da kuma rawar da take takawa a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Kungiyar EU Ta Kakaba Wa Ministocin Gwamnatin Siriya Takunkumin Tattalin Arziki
Feb 27, 2018 08:09Majalisar dokokin kungiyar tarayyar Rurai ta dorawa minitocin gwamnatin kasar Siria guda takunkuman tattalinn arziki.
-
Siriya : Ana Ci Gaba Da Kiran Tsagaita Wuta A Gabashin Ghouta
Feb 23, 2018 17:00Kungiyar Tarayya Turai ta yi kira da babbar murya akan a tsagaita buda wuta a yankin gabashin Ghouta na Siriya, a daidai lokacin da kwamitin tsaro ke shirin kada kuri'a kan samar da shirin tsagaita wuta a wannan yankin.
-
Birtaniya: 'Yar Majalisa Kuma Tsohuwar Minista Ta Yi Suka Kan Nuna Kyama Ga Musulmi
Feb 21, 2018 17:32'Yar majalisar dokokin kasar Birtaniya kuma tsohuwar minista a kasar Sayeed Warsi, ta yi kakakusar suka dangane da yadda ake nuna kyama ga musulmi a kasar Birtaniya.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Ta Yi Ta'aziyyar Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu A Hadarin Jirgi A Iran
Feb 19, 2018 06:29Kungiyar tarayyar turai ta fitar da bayanin ta'ziyya dangane da rasuwar mutane 66 a wani hadarin jirgi da ya faru jiya a kasar Iran.
-
Taimakon Kungiyar Turai Na Samar Da Canji A Bagaren Shari'a A Kasar Libiya
Feb 15, 2018 11:10Hukumomin kasar Libiya sun cimma matsaya tare da kungiyar kasashen Turai wajen kawo sauyi a tsarin shari'a da kuma jagorancin gidajen yarin kasar
-
Majalisar Kungiyar Turai Ta Kakaba Takunkumi Kan Wasu 'Yan Kasar Sudan Ta Kudu
Feb 03, 2018 12:20Majalisar Mashawarta ta kungiyar tarayyar Turai ta kakaba takunkumi kan wasu jami'an gwamnatin Sudan ta Kudu uku kan zargin take hakkin bil-Adama da yin zagon kasa ga shirin wanzar da zaman lafiya a kasar.
-
An Zabi Shugaban Rwanda A Matsayin Sabon Shugaban Tarayyar Afirka
Jan 29, 2018 05:54An zabi shugaban kasar Rwanda Paul Kagame a matsayin sabon shugaban kama-kama na kungiyar Tarayyar Afirka (AU) wanda zai maye gurbin shugaba Alpha Conde na kasar Guinea Conakry inda yayi alkawarin samar da sauye sauye a tsarin gudanar da Afirka ciki kuwa har da batun 'yancin zirga-zirga tsakanin 'yan Afirkan.
-
Kungiyar EU Ta Bukaci Hukunta Masu Hannu A Murkushe Zanga-Zangar Lumana A DR Congo
Jan 23, 2018 19:04Kungiyar tarayyar Turai ta bukaci hukunta jami'an tsaron Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo da suke da hannu a murkushe masu gudanar da zanga-zangar lumana a birnin Kishasa fadar mulkin kasar.
-
Venezuela Ta Yi Allawadai Da Takunkumin EU
Jan 23, 2018 11:17Kasar Venezuela ta fitar da sanarwar yin allawadai da sabon takunkumin da kungiyar tarayya turai ta kakaba mata.