-
Gwamnatin Kasar Faransa Ta Bukaci Tarayyar Turai Ta Kara Karfafa Dangantakanta Da Palasdinawa
Jan 22, 2018 19:12Ministan harkokin wajen kasar Faransa ya bukaci kasashen turai su kara karfafa dangantaka da Palasdinawa.
-
Abass Na Neman EU Ta Amince Da Cin Gashin Kan Palasdinu
Jan 22, 2018 11:15Shugaba Mahmud Abbas na shirin gabatar da wata bukata ga Kungiyar Tarayar Turai ta neman amincewa da Falasdinu mai cin gashin kanta.
-
An Cimma Yarjejjeniyar Aiki Tare Tsakanin Rasha Da EU
Jan 20, 2018 11:50Kasar Rasha ta cimma yarjejjeniya tare da kungiyar tarayyar Turai wajen zuba hannun jari da kuma aiki tare a kan iyakokinsu.
-
Tarayyar Turai Ta Amince Da Kakabawa Kasar Venezuela Takunkumi.
Jan 18, 2018 19:01Kasashen Turai sun amin ce su dorawa wasu manya manyan jami'an gwamnatinn kasar Venezuela takunkuman tattalin arziki saboda murkushe yan adawa da gwamnatin kasar take yi.
-
Macron:Turkiya Ba Za Ta Kasance Mamba A Kungiyar Tarayyar Turai Ba
Jan 06, 2018 06:31A yayin taron manema labarai tare da shugaban kasar Turkiya Rajeb Tayyib Erdogan a birnin Paris, Shugaba Macron na Faransa ya tabbata da cewa abubuwan da suka faru na baya bayan nan a Turkiya ba za su bayar da dama na hadewar kasar a kungiyar tarayyar Turai ba.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Kasar Afganistan
Dec 29, 2017 10:21Kungiyar tarayyar Turai ta yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai cibiyar 'yan jaridu da ke birnin Kabul fadar mulkin kasar Afganistan a safiyar jiya Alhamis.
-
Tsohon Jami'in Tarayyar Turai Ya Bukaci A Amince Da Palasdinu A Matsayin Kasa.
Dec 20, 2017 19:05Javier Solana wanda tsohon babban jami'in harkokin wajen tarayyar turai ne, ya yi suka da kakkausar murya akan matsayar shugaban kasar Amurka dangane da birnin Kudus
-
Tarayyar Turai Ta Sake Jaddada Matsayarta Na Kin Amincewa Da Matsayar Trump Kan Qudus
Dec 15, 2017 15:39Shugabannin kungiyar Tarayyar Turai sun sake jaddada matsayarsu ta kin amincewa da matsayar da shugaban Amurka Donald Trump ya dauka na bayyana birnin Qudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Tarayyar Turai Tana Shirin Fitar Da Bakin Haure Kimani 15,000 Daga Libiya
Dec 14, 2017 19:18Jami'a mai kula da harkokin waje na kungiyar tarayyar Turai ta bada wata sanarwa wani shiri na kubutar da bakin haure kimani dubu 15 daga kasar Libya.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Ta Yi Alkawarin Taimakawa Musulmin Rohinga
Dec 13, 2017 18:22Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar tarayyar turai Federica Mogherini ta ce Kungiyar EU za ta taimakawa musulmin Rohinga na kasar Myanmar da suke gudun hijra a Bangladesh