-
Rahoton Amnesty Kan Zargin Turai Da Taimakawa Cin Zarafin Bakin Haure A Libya
Dec 13, 2017 06:01Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa, Amnesty International, ta zargi gwamnatocin kasashen turai da hannu a cin zarafin da ake yi wa bakin haure da 'yan gudun hijira a Libiya.
-
Bayanin Karshen Taron Koli Na Kungiyar AU Da Turai
Dec 01, 2017 05:50An kammala taron koli na kungiyar tarayya Afrika da Turai karo na biyar a birnin Abidjan na kasar Ivory Coast inda shugabanni nahiyoyin biyu suka kudirin anniyar yaki da kwararar bakin haure ba bisa ka'ida ba, da kuma kalubalen dake cikinsa kamar cinikin bakin haure a Libiya.
-
An Bude Taron Koli Na Turai Da Afrika
Nov 29, 2017 17:12An bude taron shugabannin kasashen Turai da na Afrika karo na biyar a birnin Abidjan na kasar Ivory Coast a yau Laraba.
-
Tarayyar Turai Ta Ba Wa Birtaniya Wa'adin Kwanaki 10 Ta Aiwatar Da Shirye -Shiryen Ficewa Daga Kungiyar
Nov 25, 2017 06:22Shugaban majalisar tarayyar Turai Donald Tusk ya bukaci kasar Birtaniya ta kammala shirye-shiryen ficewa daga tarayyar Turai cikin kwanaki 10 masu zuwa ko kuma tarayyar ta dau mataki a kanta.
-
AU Ta Zargi Kasashen Turai Da Hannu Cikin Matsalar 'Yan Gudun Hijira Na Afirka
Nov 24, 2017 05:15Shugaban kungiyar Tarayyar Afirka kuma shugaban kasar Guinea Conakry, Alpha Konde, ya bayyana cewar kasashen Turai suna da hannu cikin wani bangare na matsalolin da 'yan gudun hijira daga Afirka suke fuskanta a kasar Libiya.
-
An Soki Tarayyar Turai Akan Mawuyacin Halin Da 'Yan Guudn Hijira Suke Ciki A Libya.
Nov 17, 2017 18:59Kungiyoyin Kasa da kasa sun soki yadda tarayyar turai din take nuna halin ko-in kula akan yadda mawuyacin halin 'yan gudun hijirar da suka fito daga Afirka suke ciki a Libya.
-
An Samu Tallafin Kudi Dala Miliyan 430 Domin Taimakawa Al'ummar Musulmin Kasar Myanmar
Oct 24, 2017 06:35Zaman taron gaggawa tsakanin kungiyar tarayyar Turai da kasar Kuwait ya tara tallafin kudi dalar Amurka miliyan 430 domin tallafawa al'ummar musulmin Rohingya na kasar Myanmar ko kuma Burma da suke cikin kangin zaluncin mahukuntan kasar.
-
Switzerland: An Bude Taron Bada Tallafi Ga 'Yan Rohingya
Oct 23, 2017 11:00A birnin Geneva na kasar Switzerland an bude wani taron muhawara na kasa da daka domin samar da tallafi ga 'yan gudun hijira Rohingya dake gujewa kisan kiyashin da ake musu a kasar Myanmar.
-
EU Ta Taimakawa Wadanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa A Nijer
Oct 04, 2017 10:57Kungiyar tarayya turai ta EU ta sanar da bada wani tallafin kudi na Milyan 264 don taimakwa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a Jamhuriya Nijer.
-
Tarayyar Turai: A Kammala Kidayar Kuri'un Da Aka Kada A Zaben Shugaban Kasar Kenya
Aug 18, 2017 06:44Masu sanya idanu a zaben da aka gudanar a zaben kasar Kenya da suka fito daga turai sun bukaci sanar da abinda ya saura na kuri'un da aka kada, domin tabbatar da ingancin zaben.