Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

tattaunawar sulhu

  • Ansarullah Ta Bayyana Kudurinta Na Ganin Zaman Lafiya Ya Tabbata A Kasar Yemen

    Ansarullah Ta Bayyana Kudurinta Na Ganin Zaman Lafiya Ya Tabbata A Kasar Yemen

    Dec 08, 2018 14:50

    Daya daga cikin masu wakiltar kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen da aka fi sani da 'yan Huthy, ya bayyana cewa; Sun je kasar Sweeden ne domin ganin an samu zaman lafiya a Yemen

  • Yan Tawayen Kasar Sudan Ta Kudu Sun Amince Da Sabuwar Yerjejeniya Tsakaninsu Da Gwamnatin Kasar

    Yan Tawayen Kasar Sudan Ta Kudu Sun Amince Da Sabuwar Yerjejeniya Tsakaninsu Da Gwamnatin Kasar

    Aug 29, 2018 07:46

    Ministan harkokin wajen kasar Sudan Mohammad Al-dirdiri ya bayyana cewa , a wani tattaunawa da ya yi da shugaban yan tawayen shugaban ta Kudu Riek Marchar ya amince da sabuwar yerjejeniyar sulhu tsakanin kungiyarsa da gwamnatin shugaba Silva Kiir.

  • Sudan Ta Kudu Za Ta Sanya Hannu Kan Yarjejjeniyar Raba Mikami Da bangaren 'Yan Tawaye.

    Sudan Ta Kudu Za Ta Sanya Hannu Kan Yarjejjeniyar Raba Mikami Da bangaren 'Yan Tawaye.

    Jul 18, 2018 13:44

    Ma'aikatar harakokin wajen Sudan ta sanar da cewa gwamnatin Sudan ta kudu da bangaren 'yan tawayen kasar sun cimma matsaya na raba mikami a tsakaninsu.

  • A Mako Mai Makamawa Za A Fara Sabuwar Tattaunawa Kan Rikicin Siriya A Birnin Ganeva

    A Mako Mai Makamawa Za A Fara Sabuwar Tattaunawa Kan Rikicin Siriya A Birnin Ganeva

    May 09, 2017 02:13

    A ranar 16 ga watan Mayu za a shiga wata sabuwar tattaunawar Sulhu tsakanin 'yan kasar Siriya a birnin Ganeva na kasar Switzerland

  • Sudan Ta Kudu: Shugaban Kasa Yana Son Ganin An Dawo Da Zaman Lafiya.

    Sudan Ta Kudu: Shugaban Kasa Yana Son Ganin An Dawo Da Zaman Lafiya.

    Feb 22, 2017 02:49

    Shugaban na Kasar Sudan ta Kudu ya kira yi 'yan hamayyar siyasa da su dawo kan teburin tattaunawa.

  • An Fara Taron Tattaunawar Sulhun Kasar Siriya A Kasar Kazakhstan

    An Fara Taron Tattaunawar Sulhun Kasar Siriya A Kasar Kazakhstan

    Jan 23, 2017 07:39

    A yau ne aka faraa wani taron tattaunawar sulhu tsakanin wakilan gwamnati da 'yan adawan kasar Siriya a birnin Astana babban birnin kasar Kazakhstan da nufin samo hanyar da za a magance rikicin kasar da ya ki ci ya ki cinyewa.

  • Mutanen Kolombiya Sun Ki Amincewa Da Yarjejeniyar Sulhu Da Kungiyar FARC

    Mutanen Kolombiya Sun Ki Amincewa Da Yarjejeniyar Sulhu Da Kungiyar FARC

    Oct 03, 2016 08:28

    Rahotanni daga kasar Kolombiya sun bayyana cewar al’ummar kasar sun ki amincewa da yarjejeniyar zaman lafiya da gwamnatin kasar ta kulla da ‘yan tawayen FARC da nufin kawo karshen yakin basasar da aka kwashe shekaru 52 ana fafatawa a kasar.

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS