Pars Today
Wasu gungun 'yan bindiga sun bude wuta kan tawagar dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
Rahotanni daga jahuriyar Afirka ta tsakiya sun ce mutane da dama ne suka rasa rayukansu sakamakon artabun da aka yi tsakanin kungiyoyin 'yan bindiga a yankunan arewa maso yammacin kasar.
Majiyar dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya ta sanar da kashe ma'aikatanta shida a yankin arewa maso yammacin kasar.
Kungiyar bada agajin gaggawa ta Red Cross ta yi gargadi kan ci gaba da tabarbarewar matakan tsaro a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya lamarin da ke kara wurga al'ummar kasar cikin mawuyacin hali.
Kotun ta Kasar Faransa ta yi watsi da karar ne bisa abinda ta kira rashin kwararan dalilai
Kwamitin tsaro na MDD daga karshe bayan tattaunawa mai tsawo ta amincewa gwamnatin kasar Rasha ta bawa gwamnatin kasar Afrika ta Tsakiya Makamai bayan haramcin da aka dora mata tun shekara ta 2013.
MDD ta bada sanarwan cewa an kaiwa dakarunta a arewacin kasar Afrika ta Tsakiya hare-hare
Kamfanin dillancin labarun Reuters ya ce; Kungiyar "Anti Balaka" mai dauke da makamai ce ta kai wa dakarun tabbatar da zaman lafiya na MDD hari a jiya lahadi.
Wata majiya ta ce an fara fada mai tsanani tsakanin kungiyoyi masu dauke da makamai a jumhoriyar Afirka ta tsakiya.
Fada tsakanin masulmi da kuma kiristoci a wata unguwa a birnin Bangi babban birnin kasar afrika ta tsakiya ya lashe rayukana musulmi akalla 7.