-
Shugaban Venezuela Ya Jaddada Wajibcin Kara Karfin Kariyar Kasar Don Fuskantar Barazanar Amurka
Aug 25, 2017 16:36Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya bukaci kwamandojin sojin kasar da su kara himma wajen kara karfin kare kai da kasar take da shi don fuskantar barazanar wuce gona da irin Amurka.
-
Antonio Guterres Ya Yi Suka Kan Barazanar Tsoma Bakin Kasashen Waje A Harkokin Kasar Venezuala
Aug 17, 2017 19:00Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana fatansa na ganin gwamnatin Venezuala da 'yan adawar kasar sun sulhunta tsakaninsu ta hanyar tattaunawa tare da yin kakkausar suka kan duk wata barazanar tsoma bakin kasashen waje a harkokin cikin gidan kasar ta Venezuala.
-
Venezuela: Amurka Na Kokarin Haifar Da Rikici A Tsakanin Kasashen Latin Amurka
Aug 13, 2017 17:03Gwamnatin Venezuela ta zargin gwamnatin Amurka da kokarin wajen haifar da fitina da yaki tsakanin kasashen Latin Amurka don cimma manufofinta.
-
Kasar Venezuela Ta Maida Martani Ga Barazanar Donald Trump
Aug 12, 2017 09:19Ma'aikatun tsaro da na harkokin wajen kasar Venezuela sun yi Allah wadai da barazanar da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi wa kasarsu.
-
Venezuela: An Cafke Mutane 10 Daga Cikin Wadanda Suka Kai Hari A Barikin Soji
Aug 07, 2017 06:41Jami'an sojin kasar Venezuela sun sanar da samun nasarar cafke mutane 10 daga cikin wadanda suke da hannu wajen kaddamar da wani hari a jiya a kan wani barikin sojin kasar.
-
Gwamnatin Venezela Ta Sanar Da Dakile Wani Kokarin Yi Wa Maduro Juyin Mulki
Aug 06, 2017 18:09Majiyar jam'iyyar gurguzu mai mulki a kasar Venezuela ta bayyana cewa , gwamnatin shugaba Maduros ta sami nasarar murkushe wani korin juyin mulki a yau Lahadi.
-
Venezuela : An cafke Jagororin 'Yan Adawa Saboda Yunkurin Tserewa
Aug 01, 2017 17:33Kotun koli a Venezuela ta ce an cafke jagoririn 'yan kasar biyu saboda yunkurin ficewa daga kasar, alhali daurin talala na a kan su.
-
Maduro: Amurka Ce Ummul Aba'isin Din Rikicin Da Ke Faruwa A Venezuela
Jul 29, 2017 17:02Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya bayyana cewar Amurka ita ce ummul aba'isin din rikici da tashin tashinan da ke faruwa a kasar.
-
Shugaban Venezuela Ya Mayar Da Martani Ga Barazanar Amurka
Jul 23, 2017 17:28Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya mayar da martani da barazanar sanya wa kasarsa takunkumin tattalin arziki da shugaban Amurka yayi yana mai cewa hakan ba zai yi tasiri ga kasar ba.
-
Rasha Ta Bukaci Warware Dambaruwar Siyasar Kasar Venezuala Ta Hanyar Lumana
Jul 15, 2017 06:24Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta bukaci gwamnatin Venezuala da 'yan adawar kasar da su dauki matakin dare kan kujerar tattaunawa domin kawo karshen dambaruwar siyasar kasar ta hanyar lumana.