-
An Kaiwa Kotun Kolin Venezuela Hari
Jun 28, 2017 06:29Gwamnatin kasar Venezuela wani jirgin yaki ya buda wuta a kan ginin Kotun kolin kasar
-
Venezuela : Maduro Ya Kori Wasu Mayan Jami'an Soji
Jun 24, 2017 18:15Shugaba Nicolas Maduro na Venezuela, ya kori wasu mayan jami'an sojin kasar su guda hudu ciki har na jami'an 'yan sanda da ake zargi da bada umurnin yin amfani dakarfi kan masu zanga-zanga kyammar gwamnati.
-
Za'a Gudanar Da Zaben Majalisar Dokokin Venezueal A Karshen Wannan Watan
Jun 05, 2017 08:11Gwamnatin kasar Venezuela ta bada sanarwan cewa za'a gudanar da zaben majalisar dokokin kasar a ranar 30 ga watan yuli da muke ciki.
-
Shugaban Kasar Venezuela Nicholas Maduro Ya yi Kakkausar Suka Ga Shuban Amurka
May 22, 2017 19:12Shugaban na kasar Venezuela ya soki Amurka da shugabanta ne saboda makarkashiyar da ta ke kitsawa kasarsa.
-
An Sanar Da Lokacin Yin Zaben Shugaban Kasa A Venezuela
May 14, 2017 06:36Shugaban Kasar Venezuela ya sanar da cewa a cikin wannan shekara ta 2018 ne za a yi sabon zaben shugaban kasa.
-
An Bada Umurnin Yi Wa Kudin Tsarin Mulkin Kasar Venezuela Gyara
May 02, 2017 14:17Shugaban kasar Venezuela Nikola Madoros ya rattaba hannu a kan umurnin gudanar da zabe da kuma samar da sabuwar majalisa wacce take da ikon sauya kundin tsarin mulkin kasar.
-
Paparoma Francis Ya Bukaci Kawo Karshen Tashe-Tashen Hankula A Kasar Venezuala
May 01, 2017 05:48Shugaban darikar katolika ta mabiya addinin kirista ta duniya ya bukaci warware rikicin siyasar kasar Venezuala ta hanyar lumana.
-
Venezuela Na Barazanar Ficewa Daga kungiyar Kasashen Yankin Amurka
Apr 28, 2017 11:23Kasar Venezuela ta yi barazanar ficewa daga cikin kungiyar kasashen da ke yankin Amurka saboda yadda kasashen ke matsin lamba ga shugaban Nicolas Maduro kan rikicin siyasar kasar.
-
Gwamnatin Kasar Venezuela Ta Zargi Wasu Kafafen Yada Labarai Da Tallafawa Yan Adawar Kasar
Apr 23, 2017 11:45Ministan harkokin wajen kasar Venezuela Delcy Rodriguez ya zargi wasu kafafen yada labarai a kasar da kuma na kasashen waje wajen tallafawa yan adawar kasar da kuma rashin fadar hakikanin abinda ke faruwa a kasar a cikin yan kwanakin da suka gabata.
-
Yan Adawa A Venezuala Sun Fara Gangami Domin Kai Wa Ga Manufofinsu A Kasar
Apr 23, 2017 05:22Yan adawar Venezuala sun fara gudanar da wani gagarumin gangami na sai baba ta gani a sassa daban daban na kasar domin ganin sun tursasa wa gwamnatin kasar ta amsa bukatarsu ta gudanar da zabe kafin wa'adinsa.