Pars Today
Ana ci gaba da gumurzu mai tsanani tsakanin Palasdinawa da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a yankunan da suke gabar yammacin kogin Jordan.
Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan yankunan da suke gabar yammacin kogin Jordan, inda suka kame Palasdinawa masu yawa.
Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai samame a yankunan da suke gabar yammacin kogin Jordan, inda suka yi awungaba da Palasdinawa 13.
Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan al'ummar Palasdinu a garin Ramallah da ke gabar yammacin kogin Jordan, inda suka jikkata Palasdinawa akalla 27.
Wata kungiyar yahudawa masu tsatsauran ra'ayi ta kirayi sauran yahudawa domin su hada karfi da karfe domin kaddamar da farmaki a kan masallaci aqsa mai alfarma.
Sojojin Haramtacciyar kasar Isra'ila sun harbe bapalasdinan ne a gare Taqawwu'u da ke gabacin Bethlehem
Dakarun tsaron Haramcecciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan Palastinawa a wannan lahadi tare da yin awan gaba da Mutane 7
Sojojin na Haramtacciyar kasar Isra'ila sun kame palasdinawa 15 a yammacin kogin jordan.
Gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ta shirye-shiryen fara gudanar da gine-ginen gidajen Yahudawan Sahayoniyya 'yan kaka gida a yankunan Palasdinawa da ta mamaye duk da adawar da duniya ke ci gaba da nunawa kan wannan mummunar aniya nata.
Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun harbe wani bapalasdine har lahira a gabar yammacin kogin Jordan.