-
Trump Ya Ce, A Shirye Ya ke Ya Tattauna Kan Sabuwar Yarjejeniya Da Iran
Aug 06, 2018 17:26Shugaba Donald Trump na Amurka, ya ce a shirye yake ya tattauna kan sabuwar yarjejeniyar nukiliya da mahukuntan Iran, a daidai lokacin da ya tabatar da sake maido da takunkumin kasarsa kan Iran.
-
Koriya Ta Arewa Ta Kalubalaci Tattaunawarta Da Amurka
Jul 07, 2018 16:25Koriya ta Arewa ta kalubalanci yadda tattaunawarta da Amurka ke tafiya, kwanaki biyu bayan ganawar da bangarorin biyu ke yi kan yarjejeniyar nukiliya.
-
Shugaban Hukumar IAEA Ya Ce: Kasar Iran Tana Ci Gaba Da Mutunta Yarjejeniyar Nukiliya
Jun 05, 2018 06:36Shugaban Hukumar Kula da Makamashin Nukiliya ta Duniya ya jaddada cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana ci gaba da mutunta yarjejeniyar nukiliya da aka cimma da ita.
-
Yarjejeniyar Nukiliyar Iran Na Taimaka Wa Tsaron Turai_Mogherini
May 29, 2018 11:20Babbar jami'ar kula da harkokin kasashen ketare na kungiyar tarayya turai, Federica Mogherini ta bayyana cewa, batun nukiliyar Iran na shafar tsaron kungiyar, maimakon tattalin arziki.
-
Taron Kwamitin Kasashen Da Suka Rage A Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
May 25, 2018 17:43Kwamitin kasashen da suak rage a yarjejeniyar nukiliyar Iran, ya kawo karshen wani zamansa a birnin Vienna, wanda shi ne irinsa na farko tun bayan ficewar Amurka daga yarjejeniyar da aka cimma da Iran a 2015.
-
Zarif Ya Fara Tattaunawa Da Kasashen Da Suka Rage A Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
May 13, 2018 15:09Ministan harkokin wajen jamhuriya Musulinci ta Iran, Muhammad Jawwad Zarif, ya fara wani ran gadin diflomatsiya don tattaunawa da sauren manyan kasashen duniya da suka rage a yarjejeniyar nukiliyar Iran.
-
Yarjejeniyar Nukiliya : Macron Da Rohani Sun Tattauna Ta Wayar Tarho
May 09, 2018 16:59Shugaba Emmanuel Macron na Faransa da twakwaranasa na Iran Hassan Rohani sun tattauna ta wayar tarho yau Laraba bayan ficewar Amurka daga yarjejeniyar nukiliyar kasar Iran.
-
Martanin Duniya kan Janyewar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
May 09, 2018 08:47Tun bayan da shugaba Donald Trump na Amurka ya sanar da janye kasarsa daga yarjejeniyar nukiliyar da manyan kasashen duniya suka cimma da Jamhuriya Musulinci ta Iran, duniya ke ci gaba da maida martani kan matakin na Trump.
-
Sharhi: Manufofin Netanyahu Na Sake Tayar Da Maganar Shirin Nukiliyan Kasar Iran
May 05, 2018 05:19A ranar Litinin din makon da ya wuce ne, a ci gaba da aiwatar da bakar siyasar adawa da Iran da kuma kada kugen yakin yakarta, firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya gabatar da wasu hotuna da bayanai da ya ce wai suna nuni da shirin Iran na mallakar makaman nukiliya.
-
Yarjejeniyar Nukiliya : Merkel, Na Neman Shawo Kan Trump
Apr 27, 2018 05:06Shugabar gwamnatin Jamus, Angela Merkel, ta isa brinin Washigton na Amurka, inda daya daga cikin jigon ziyarar shi ne shawo kan shugaba Donald Trump akan kada ya janye kasarsa daga Yerjejeniyar nukiliyar da manyan kasashen duniya suka cimma da Iran.