-
Yemen : Bangarorin Da Ke Rikici Sun Amunce Da Tsagaita Wuta
Mar 24, 2016 00:22MDD ta sanar cewa bangarori da ke rikici a kasar Yemen sun amince su tsagaita wuta a ranar 10 ga watan Afrilu mai shirin kamawa.
-
Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen
Mar 23, 2016 11:03Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suna ci gaba da kai hare-haren wuce gona da iri kan kasar Yamen.
-
Sojojin Gwamnatin Yamen Sun Halaka Sojojin Hayar Masarautar Saudiyya Fiye Da 80
Mar 20, 2016 22:44A wani harin kwanton bauna da sojojin gwamnatin Yamen da mayakan sa-kai suka kai kan sojojin hayar masarautar Saudiyya a lardin Ta'az sun yi nasarar halaka sojojin hayar fiye da 80.
-
Saudiya ta tsananta kai hari kan gidajen fararen hula a kasar Yemen
Mar 18, 2016 01:52Jiragen yakin kawancen Saudiya na ci gaba da lugudar wuta kan gidajen fararen hula a yankunan tsakiya da kuma kudancin kasar
-
Sojojin Kasar Yamen Sun Kame Sojojin Hayar Masarautar Saudiyya Masu Yawa
Mar 17, 2016 02:16Sojojin gwamnatin Yamen da dakarun kungiyar Ansarullahi ta mabiya Huthi sun yi nasarar kashe tarin sojojin hayar masarautar Saudiyya masu yawa tare da jikkata wasu adadi baya ga kame gungun sojojin hayar fiye da 170 a lardin Baidha.
-
Sojojin Yamen Sun Halaka Sojojin Hayar Saudiyya Masu Yawa A Arewacin Kasar Ta Yamen
Mar 15, 2016 13:43Sojojin gwamnatin Yamen sun kai wani harin bazata kan sansanin sojojin kawance da masarautar Saudiyya ta dauki hayarsu, inda suka halaka sojojin hayar masu tarin yawa.
-
Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen
Mar 11, 2016 15:36Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai wasu munanan hare-haren wuce gona da iri kan yankunan daban daban da suke kasar Yamen a yau Juma'a.
-
Jiragen Saman Yajin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen
Mar 11, 2016 14:00Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai wasu munanan hare-haren wuce gona da iri kan yankunan daban daban da suke kasar Yamen a yau Juma'a.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bayyana Damuwa Kan Karin Yawan 'Yan Gudun Hijirar Yamen
Mar 09, 2016 02:02Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Yawan 'yan gudun hijirar kasar Yamen sun kai mutane miliyan biyu da dubu dari hudu da talatin da dari da saba'in da uku.
-
MDD: Kimanin Yara 2000 Ne Suka MutuKo Smaun Rauni Sakamakon Yakin Kasar Yemen
Mar 04, 2016 13:12Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa ya zuwa yanzu kimanin kananan yara dubu biyu ne kodai suka rasa rayukansu ko kuma suka sami raunuka sakamakon ci gaba da yakin wuce gona da irin da Saudiyya ta kaddamar kan kasar Yemen.