Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

yemen

  • Kwamitin tsaro na MDD na shirin gabatar da wani kuduri kan kasar yemen

    Kwamitin tsaro na MDD na shirin gabatar da wani kuduri kan kasar yemen

    Mar 04, 2016 00:03

    Domin nuna goyon bayansa ga fararen hula, kwamitin tsaro na MDD zai gabatar da wani kuduri domin yin alawadai da hare-haren da aka kaiwa fararen hula musaman a cibiyoyin kiyon lafiya.

  • Sojojin Gwamnatin Yamen Suna Ci Gaba Da Murkushe Sojojin Hayar Saudiyya

    Sojojin Gwamnatin Yamen Suna Ci Gaba Da Murkushe Sojojin Hayar Saudiyya

    Mar 03, 2016 15:50

    Sojojin gwamnatin Yamen da dakarun sa-kai na kungiyar Ansarullahi ta mabiya Huthi suna ci gaba da murkushe sojojin kawancen Saudiyya da suke gudanar da yaki a kasar Yamen.

  • Kasashen Larabawa Sun Yi Allawadai Da Bukatar Turai Ta Hana Sayarwa Saudia Makamai

    Kasashen Larabawa Sun Yi Allawadai Da Bukatar Turai Ta Hana Sayarwa Saudia Makamai

    Mar 01, 2016 08:30

    Majalisar kasashen Larabawa ta yi All...wadai da shawarar da majalisar tarayyar Turai

  • Akalla Mutane 40 Sun Mutu Sakamakon Harin Da Saudiyya Ta Kai Wata Kasuwa A Yemen

    Akalla Mutane 40 Sun Mutu Sakamakon Harin Da Saudiyya Ta Kai Wata Kasuwa A Yemen

    Feb 27, 2016 12:49

    Rahotanni daga kasar Yemen sun bayyana cewa alal akalla mutane 40 sun rasa rayukansu kana wasu na daban kuma sun sami raunuka sakamakon harin da jiragen yakin Saudiyya da kawayenta suka kai wata kasuwa da ke cike da mutane lardin Sana'a da ke arewacin kasar Yemen.

  • Sojojin Gwamnatin Yamen Sun Yi Nasarar Halaka Sojojin Mamayar Saudiyya A Lardin Ma'arib

    Sojojin Gwamnatin Yamen Sun Yi Nasarar Halaka Sojojin Mamayar Saudiyya A Lardin Ma'arib

    Feb 26, 2016 06:42

    Kamfanin dillancin labaran kasar Yamen {SABA'A} ya watsa rahoton cewa; Sojojin gwamnatin Yamen da dakarun sa-kai na kungiyar Ansarullah sun yi nasarar halaka sojojin masarautar Saudiyya da na 'yan koransu masu yawa a yankunan da suke lardin Ma'arib.

  • An Kashe Sojan Saudiyya Guda Akan Iyaka Da Yamen

    An Kashe Sojan Saudiyya Guda Akan Iyaka Da Yamen

    Feb 24, 2016 05:56

    Kashe Sojna Saudiyya Guda A Nejran

  • Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen

    Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen

    Feb 21, 2016 14:14

    Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya da na kawayenta sun kai wasu jerin hare-haren wuce gona da iri kan yankuna daban daban na kasar Yamen lamarin da ya janyo hasarar rayuka da barnata dukiyoyi.

  • Ansarullah Sun Nuna mamakinsu Akan Shirun Kungiyoyin Kasa Da Kasa

    Ansarullah Sun Nuna mamakinsu Akan Shirun Kungiyoyin Kasa Da Kasa

    Feb 20, 2016 09:47

    Wani jami'i a kungiyar Ansarulla ta kasar Yemen ya bayyana mamakinsa akan sirun da duniya ta yi dangane da killace kasar ta Yemen.

  • Ansarullah Sun Nuna mamakinsu Akan Shirun Kungiyoyin Kasa Da Kasa

    Ansarullah Sun Nuna mamakinsu Akan Shirun Kungiyoyin Kasa Da Kasa

    Feb 20, 2016 05:59

    Wani jami'i a kungiyar Ansarulla ta kasar Yemen ya bayyana mamakinsa akan sirun da duniya ta yi dangane da killace kasar ta Yemen.

  • Damuwar MDD kan ci gaba da yaki a kasar Yemen

    Damuwar MDD kan ci gaba da yaki a kasar Yemen

    Feb 19, 2016 01:38

    Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa ci gaba da hare-haren wuce gona da iri da wasu kasashen Larabawa kalkashin jagorancin masarautar Ali sa'oud ke kaiwa kan Al'ummar kasar yemen ya kai matsayin laifin kisan kiyashi ko kuma kisan kare dangi.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS