Pars Today
Masu Zanga-zangar dai suna yin kira ne da a kori jami'an hukumar zaben kasar da aka zarga da magudi.
Kotun kolin a Kanya ta bukaci da a binciki hukumar zaben kasar akan kura kuran da aka samu a babban zaben kasar da aka gudanar a watan Agustan da ya gabata.
Rahotanni daga tarrayya Jamus na cewa, jam'iyyar CDU ta Angela Merkel ta lashe babban zaben kasar da aka kada kuri'arsa a yau Lahadi.
Kungiyar ta 'yan'uwa musulmi ta ce ba za aminta da halarcin zaben da za a yi a cikin kasar ta Masar ba.
Shugaban Kasar Kenya ya zargi 'yan adawar kasar da kokarin wurga kasar Kenya cikin rikici da rudani ta hanyar amfani da kotun kolin kasar da ta soke zaben shugabancin kasar da aka gudanar cikin yanci da tsabta.
Rahotanni daga Anagola na cewa jam'iyyar MPLA mai mulki a kasar ta lashe babban zaben kasar da kashi 64, 57% na yawan kuri'un da aka kada a zaben da aka gudanar a jiya Laraba.
Al'umma a Angola na ci gaba da dakon sakamakon zaben shugaban kasar da aka kada kuri'asa a jiya Laraba.
An bude tashar talabijin ta farko mallakin musulmi a kasar Kenya wadda za ta rika gabatar da shirye-shirye na addinin muslunci.
Akalla mutane 11 suka rasa rayukansu a kasar Kenya a karawar jami'an tsaro da magoya bayan Raila Odinga tun bayan da aka kammala zaben shugaban kasa a shekaran jiya.
Al'ummar a Kenya na ci gaba da dakon sakamakon zaben shugaban kasar da aka kada kuri'arsa a ranar Talata data gabata.