-
Kenya : 'Yan Adawa Sun Yi Watsi Da Sakamakon Zabe
Aug 09, 2017 06:30'Yan adawa a Kenya sun yi watsi da sakamakon wucin gadi na zaben shugaban kasar dake nuna shugaba mai barin gado Uhuru Kenyatta kan gaba.
-
Sharhi: Zaben Kasar Kenya Da Muhimmancin Zaman Lafiya Ga Ci Gaban Kasar
Aug 09, 2017 05:51Rahotanni daga kasar Kenya suna nuni da cewa ana ci gaba da kidayen kuri'un da aka kada a zabubbukan da aka gudanar a jiya Talata a kasar, inda shugaba mai ci Uhuru Kenyatta yake kan gaba a zaben shugaban kasar, duk kuwa da korafe-korafen da 'yan adawa suka fara yi.
-
An Yau Ne Za A Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Kenya.
Aug 08, 2017 06:42An safiyar yau ne za a gudanar da zaben shugaban kasa, 'yan majalisa gami da gwamnoni a kasar Kenya.
-
Zamen Dar-dar A Gabanin Babban Zaben Kasar Kenya
Aug 07, 2017 06:05A gobe Talata ne idan Allah ya kai al'ummar Kenya ke kada kuri'a a babban zaben kasar, wanda ake cikin zamen dar-dar a gabaninsa saboda yiyuwar samun tashin hankali.
-
Iran : Rohani, Ya Sha Rantsuwar Kama Aiki A Wa'adi Na Biyu
Aug 05, 2017 14:31Zababen shugaban Jamhuriya muslinci ta Iran, Hassan Rohani ya yi rantsuwa kama aiki a wa'addin mulkinsa na biyu a yau Asabar.
-
Rwanda : Paul Kagame, Ya Lashe Zabe Da Kashi Sama Da 98%
Aug 05, 2017 05:40Hukumar zabe a kasar Rwanda ta bayyana shugaban kasar Paul Kagame, a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar da aka kada kuri'arsa a jiya Jumma'a.
-
Ana Zaben Raba Gardama Kan Kundin Tsarin Mulki A Mauritaniya
Aug 05, 2017 05:35Yau Asabar ne al'ummar Mauritaniya ke gudanar da zaben raba gardama kan yin gyaran fuskawa kundin tsarin mulkin kasar.
-
Gamayyar Jam'iyu Masu Milki Sun Samu Nasarar Zabe A Kasar Senegal
Aug 01, 2017 13:01Piraministan Kasar Senegal ya sanar da cewa gamayar jam'iyun dake marawa Shugaban kasar baya sun zamu nasara a zaben 'yan majalisar da aka gudanar lahadin da ta gabata.
-
Ana Zaben 'Yan Majalisar Dokoki A Senegal
Jul 30, 2017 06:23A Senegal, yau Lahadi ne al'ummar kasar da suka tantanci kada kuri'a ke zaben 'yan majalisar dokoki, wanda ke zamen zakaran gwajin dafin zaben shugaban kasar na shekara 2019 dake tafe.
-
Sabani Na Kara Tsanani Yayin Da Ake Shirye-Shiryen Gudanar Da Zaben 'Yan Majalisa A Kasar Senegal.
Jul 29, 2017 11:50Sabani na kara tsanani tsakanin gwamnatin da jam'iyun adawa a yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zaben 'yan majalisar dokoki a kasar Senegal.