Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

zarif

  • Iran : Zarif Na Halartar Taron Gaggawa Na OIC Kan Kisan Gillan New Zealand

    Iran : Zarif Na Halartar Taron Gaggawa Na OIC Kan Kisan Gillan New Zealand

    Mar 22, 2019 07:33

    A yammacin jiya Alhamis ne ministan harkokin wajen kasar Iran, Dakta Muhammad Jawad Zarif ya isa birnin Istanbul na kasar Turkiyya don halartar taron gaggawa na kungiyar hadin kan kasashen musulmi OIC da nufin tattauna harin ta'addancin da aka kai wa masallata a wasu masallatai guda biyu na kasar New Zealand.

  • Ministan Harkokin Wajen Iran Zai Ziyarci Kasar Syria

    Ministan Harkokin Wajen Iran Zai Ziyarci Kasar Syria

    Mar 06, 2019 05:56

    Ma’aikatar harkokin wajen Jamhuriyar musulunci ta Iran ta sanar da cewa; ministan harkokin wajen kasar Muhammad Jawad Zarif zai kai ziyara kasar Syria inda zai gana da shugaba Basshar Assad.

  • Zarif: Amurka Ba Za ta Iya Cimma Burinta Na Durkusar Da Kasar Iran Ba

    Zarif: Amurka Ba Za ta Iya Cimma Burinta Na Durkusar Da Kasar Iran Ba

    Feb 25, 2019 15:02

    Ministan harkokin wajen kasar Muhammad Jawad Zarif  ya bayyana cewa; gwamnatin Amurka ta dauki dukkanin matakan da take ganin cewa za su iya durkusar da kasar Iran, amma dai ba ta iya cimma burinta ba.

  • Zarif: Babu Wanda Ya Isa Ya Shiga Tsakanin Dangantaka Mai Karfi Tsakanin Iran Da Iraqi

    Zarif: Babu Wanda Ya Isa Ya Shiga Tsakanin Dangantaka Mai Karfi Tsakanin Iran Da Iraqi

    Jan 13, 2019 19:07

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Jawad Zarid ya bayya na cewa babu wata kasa wacce ta isa ta bata dangantakar da tsakanin kasashen Iran da Iraqi.

  • Iran Ta Bukaci Kasar Britania Ta Mayarwa Kasar Fam Miliyon 450 Wanda Ta Rike

    Iran Ta Bukaci Kasar Britania Ta Mayarwa Kasar Fam Miliyon 450 Wanda Ta Rike

    Dec 31, 2018 11:56

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Javad Zareef ya bukaci gwamnatin kasar Britania ta mayarwa kasar Iran kudadenta da ta rike tun bayan nasarar juyin juya halin musulunci a kasar.

  • Zarif: Iran Ba Za Ta Tattauna Da Wata Kasa Kan Makamanta Na Kariya Ba

    Zarif: Iran Ba Za Ta Tattauna Da Wata Kasa Kan Makamanta Na Kariya Ba

    Dec 05, 2018 16:46

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba za ta taba tattaunawa da wata kasa dangane da makamanta na kariya ba.

  • Zarif: Kasashen Turai Sun Yi Gum Da Bakunansu Kan Harin 'Yan Ta'adda A Aleppo

    Zarif: Kasashen Turai Sun Yi Gum Da Bakunansu Kan Harin 'Yan Ta'adda A Aleppo

    Nov 26, 2018 05:34

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya yi kakkausar suka, dangane da yadda kasashen yammacin turai suka yi gum da bakunansu kan harin da 'yan ta'adda suka kai da makamai masu guba a kan birnin Aleppo na Syria.

  • Zarif Yayi Watsi Da Barazanar Amurka Na Sanya Al'ummar Iran Cikin Mawuyacin Hali

    Zarif Yayi Watsi Da Barazanar Amurka Na Sanya Al'ummar Iran Cikin Mawuyacin Hali

    Nov 11, 2018 17:13

    Ministan harkokin wajen kasar Iran, Dakta Muhammad Jawad Zarif yayi watsi da barazanar takwararsa na Amurka Mike Pompeo na sanya al'ummar Iran cikin mawuyacin hali, yana mai cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta ci gaba da wanzuwa da kuma kara samun ci gaba duk kuwa da takunkumin Amurka.

  • Zarif: Takunkumin Amurka A Kan Iran Ya Bakanta Sunan Amurka A Duniya

    Zarif: Takunkumin Amurka A Kan Iran Ya Bakanta Sunan Amurka A Duniya

    Nov 07, 2018 19:05

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, takunkumin da Amurka ta sake kakaba wa Iran, ya kara bakanta sunan Amurka a duniya.

  • Zarif: Amurka Ta Zama Saniyar Ware Bayan Ficewa Daga Yarjejeniyar Nukiliya

    Zarif: Amurka Ta Zama Saniyar Ware Bayan Ficewa Daga Yarjejeniyar Nukiliya

    Aug 16, 2018 18:09

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad zarif ya bayyana cewa, Amurka ta mayar da kanta saniyar ware, tun bayan da ta fice daga yarjejeniyar shirin Iran na nukiliya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS