-
Tattalin Arzikin Zimbabwe Na Kara Tabarbarewa, in ji IMF
Mar 10, 2016 03:10Asusun ba da lamuni na kasa da kasa wato IMF ya yi kira ga mahukuntan kasar Zimbabwe da su gaggauta bullo da wasu dabaru masu kwari don farfado da tattalin arzikin kasar da ke kara shiga cikin mawuyacin hali.
-
Mahukuntan Kasar Zimbabwe Sun Saki Wani Jirgin Kasar Amurka Da Suka Kame
Feb 21, 2016 13:37Mahukuntan Zimbabwe sun saki wani jirgin daukan kaya mallakin kasar Amurka da ya sauka a cikin kasarsu bayan da suka gano jirgin yana dauke da wasu makuden kudade da gawar wani mutum guda.