-
Rikicin Siyasa Ya Kunno Kai Tsakanin Kasashen Moroko Da Netherland
Oct 02, 2018 15:29Rikicin siyasa da ya kunno kai tsakanin kasashen Moroko da Netherland ya sanya ministan shari'ar kasar Moroko ya dage tafiyarsa zuwa birnin Amsterdam fadar mulkin kasar ta Netherland.
-
Guinea Na Bikin Cika Shekara 60 Da Samun 'Yancin Kai
Oct 02, 2018 07:53Yau, Guinea, ke bikin cika shekaru 60 da samun 'yancin kai daga turawan mulkin mallaka na Faransa.
-
Buhari Ya Nuna Damuwarsa Kan Rikicin Jos, Ya Sha Alwashin Daukan Matakin Kawo Karshensa
Oct 02, 2018 02:26Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya nuna damuwarsa dangane da rikicin da ya sake barkewa a Jos, na jihar Flato yana mai shan alwashin cewa gwamnatinsa ba za ta taba bari wasu mutane su sake dagula zaman lafiyar da aka fara samu a jihar ba.
-
An Kashe Mutane Akalla 20 A Kan Iyakokin Niger Da Mali
Oct 01, 2018 15:34Mutane akalla 20 ne aka tabbatar da mutuwar a kan iyakokin kasashen Niger da Mali
-
An Kashe Mutane 20 A Rikicin Kabilanci A Kasar Habasha
Oct 01, 2018 15:34Mutane akalla 20 ne aka tabbatar da mutuwarsu a rikicin kabalincin da ya auku a tsakanin kabilu a yammacin kasar Habasha
-
Malaman Jami'a A jumhuriyar Niger Sun Kawo Karshen Yajin Aiki
Oct 01, 2018 15:33Malaman jami'a a jumhuriyar Niger sun kawo karshen yajin aikin da suka shiga kimain wata guda da ya gabata don neman albashinsu da kuma wasu bukatu da suka shafi harkar gudanarwa na jami'o'in kasar.
-
Shugaban Najeriya Ya Ce Kasar Tana Kan Turban Da Ta Dace A Lokacin Shugabancinsa
Oct 01, 2018 15:32Shugaban tarayyar Najeriya Mohammadu a jawabinsa na bikin cika shekaru 58 da samun 'yencin kan kasar ya bayyana cewa gwamnatinsa ta sanya kan kan hanyar da ta dace.
-
Somaliya: An Kashe 'Yan Ta'addar Kungiyar al-Shabab Biyar
Oct 01, 2018 09:17Tashar talabiin din Skynews ta ambato kwamandan sojojin Somaliya Yufus Husain Usman na cewa;Sojojin wannan kasar sun kai farmaki a yankin Kismao inda su ka kwato wasu yankuna daga ikon kungiyar al-shabab.
-
Kungiyar Polisariyo Ta Yi Maraba Da Gayyatar Zaman Tattaunawa A Geneva
Oct 01, 2018 09:13Tashar talabijin din "Rusiyal-Yaum" ta ambato jagoran kungiyar ta Polisariyo Muhammad Khudad yana cewa: Kungiyar ta yi maraba da gayyatar da MDD ta yi musu na zama domin tattaunawa
-
Najeriya Na Bikin Cika Shekaru 58 Da Samun 'Yancin Kai
Oct 01, 2018 02:13Yau Nijeriya ke bikin cika shekaru 58 da samun 'yancin kai daga turawan mulkin mallaka na Britaniya.