-
Nijar Ta Maido Da Harajin Kiran Waya Na Kasa Da Kasa
Oct 01, 2018 02:12Gwamnatin Jamhuriya Nijar, ta ce zata dawo da haraji kan kira waya na kasa kasa, a shekara ta 2019 mai zuwa, bayan soke hakan a shekarar nan ta 2018.
-
Faransa Na Da Hannu Wajen Durkusar Da Guinea, Inji Alpha Conde
Oct 01, 2018 02:11Shugaba Alpha Conde na Guinea, ya dora alhakin rashin ci gaba da kasar ke fuskanta tun bayan samun yancin kai ga halayen kasar Faransa na waccen lokacin.
-
Senegal : An Zabi Mace Ta Farko A Matsayin Magajiyar Birnin Dakar
Sep 30, 2018 15:25Kamfanin dillancin labarun Anatoli ya ba da labarin cewa majalisar tafiyar da mulki ta babban birnin kasar Senegal Dakar ce ta kada kuri'ar zabar Soham El Wardini a matsyain magajiya birnin
-
An Kashe Fararen Hula Biyu A Gabacin Demokradiyyar Congo
Sep 30, 2018 15:23Majiyar sojan kasar Demokradiyyar Congo ce ta sanar da mutuwar fararen hular biyu a wani fada da ya barke a gabacin kasar.
-
Kamaru: An Kafa Dokar Hana Zirga-zirga
Sep 30, 2018 15:22Gwamnatin Kamaru ta kafa dokar kai da komowa a cikin yankunan da suke magana da harshen turancin ingilishi
-
Akwai Wuya A Gudanar Da Zabe Kamar Yadda Aka Tsara A Libiya
Sep 30, 2018 07:37Wakilin musamman na Majalisar Dinkin Duniya kan rikicin Libiya, ya bayyana cewa akwai wuya a gudanar zabe kamar aka tsara a kasar ta Libiya.
-
An Yi Zanga Zanga Kan Yawaitar Hare Hare A Burkina Faso
Sep 30, 2018 07:35A Burkina Faso, daruruwan mutane ne suka shiga wata zanga zanga a jiya Asabar, a Ouagadugu babban birnin kasar, domin nema ga mahukuntan aksar su dau mataki kan yawaitar hare hare na mayakan dake ikirari da sunan jihadi a kasar.
-
Akwai Wuya A Gudanar Da Zabe Kamar Yadda Aka Tsara A Libiya
Sep 30, 2018 07:11Wakilin musamman na Majalisar Dinkin Duniya kan rikicin Libiya, ya bayyana cewa akwai wuya a gudanar zabe kamar aka tsara a kasar ta Libiya.
-
An Dakatar Da Ayyukan Kungiyoyin Kasashen Waje A Burundi
Sep 30, 2018 02:59Gwamnatin kasar Burundi ta dakatar da ayyukan kungiyoyi masu zaman kansu na kasashen waje da ke ayyuka a kasarta har na tsawon watanni uku daga daya ga watan Oktoba mai kamawa.
-
Ministan Harakokin Wajen Aljeriya:An Zalinci Afirka A MDD
Sep 30, 2018 02:58Ministan harakokin wajen Aljeriya ya bayyana cewa zalincin da aka yi wa yankin Afirka a Majalisar Dinkin Duniya da kwamitin tsaro na Majalisar kamata ya yi a kawo karshensa