-
'Yan Adawa Sun Gudanar Da Gagarimin Gangami A Kasar D/Congo
Sep 30, 2018 02:58Duban mutane sun amsa kiran 'yan adawa a kinshasa babban binrnin kasar Demokaradiyar Congo.
-
Iran Ta Yi Wasta Da Dalilan Amurka Na Rufe Ofishin Jakadancinta A Basra
Sep 29, 2018 15:32Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya karyata dalilan da gwamnatin Amurka ta bayar na rufe karamin ofishin jakadancinta a birnin Basra na kudancin kasar Iraqi.
-
Mayakan Boko Haran Sun Kashe Mutane 6 A Yankin Tabkin Chadi
Sep 29, 2018 15:30Majiyar labarai daga kasar Chadi sun bayyana cewa mayakan Boko Haram Sun Kashe Mutane 6 A yankin Tabkin Chadi.
-
Burundi Ta Dakatar Da Ayyukan Dukkan Kungiyoyin Agaji Masu Zaman Kansu
Sep 29, 2018 15:30Gwamnatin kasar Burundi Ta Dakatar da ayyukan dukkan kungiyoyin bada agaji na kasashen waje wadanda suke aiki a cikin kasar.
-
Gwamnatin Libiya Ta Bukaci Tallafin Majalisar Dinkin Duniya A Bangaren Tsaro
Sep 29, 2018 08:28Ministan harkokin wajen kasar Libiya ya bukaci Majalisar Dinkin Duniya ta dauki matakin tallafa wa kasar Libiya a bangaren tsaro.
-
Al'ummar Zambiya Ta Gudanar Da Zanga-Zangar Nuna Kin Jinin Gwamnatin Kasar
Sep 29, 2018 08:27Daruruwan jama'a a Zambiya sun gudanar da zanga-zangar yin Allah wadai da yadda barnata dukiyar kasa da yin sama da fadi da ita suka yi kamari a kasar.
-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Sace 'Yan Siyasa Magoya Bayan Jam'iyya Mai Mulki A Kasar Kamaru
Sep 29, 2018 08:23Wasu gungun 'yan bindiga sun kaddamar da farmaki kan yankin da ake magana da turanci a Kamaru tare da sace 'yan siyasa 10 magoya bayan jam'iyya mai mulki a kasar.
-
Sojan Saman Nijeriya Guda Ya Rasu Sakamakon Hatsarin Jirgi A Abuja
Sep 29, 2018 02:26Rundunar sojin saman Nijeriya ta sanar da cewa daya daga cikin matuka jiragen samanta guda biyu da suka yi hatsari a wata unguwa a birnin tarayya Abuja a daidai lokacin da suke shawagi cikin shirye-shiryen bukukuwan ranar 'yancin kai da za a gudanar nan gaba.
-
CAF Zata Yanke Shawara Kan Gasar 2019, Bayan Zaben Kamaru
Sep 28, 2018 14:32Hukumar kwallon kafa ta AFrika CAF, ta ce har yanzu bata yanke shawara ba kan gudanar da gasar cin kofin Afrika na 2019 a Jamhuriya Kamaru ba.
-
Burundi Ta Dakatar Da Ayyukan Kungiyoyin Kasashen Waje
Sep 28, 2018 13:01Mahukuntan Burundi, sun sanar da dakatar da ayyukan kungiyoyin kasashen waje a cikin kasar, har zuwa lokacin da suka fara aiki da sabuwar dokar data tanadi sanya ido ga ayyukansu.