-
Sudan Ta Kudu : Kiir Ya Sallami Fursunonin Siyasa
Sep 28, 2018 12:16Shugaba Salva Kiir na Sudan ta Kudu, ya bada umurnin sakin dukkan fursunonin siyasa da kuma na yaki da ake tsare dasu a kasarsa.
-
Najeriya: APC Ta Lashe Zaben Gwamna A Jahar Osun
Sep 28, 2018 08:21Hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta INEC ta bayyana Gboyega Oyetola, na jami’yyar APC mai mulki, a matsayin wanda yayi nasarar lashe zaben kujerar gwamnan jihar Osun.
-
MDD Ta Soki Ayyukan Gwamnatin Libiya
Sep 28, 2018 08:21Manzon musaman na Majalisar Dinkin Duniya kan Kasar Libiya ya soki ayyukan gwamnatin hadin kai da Majalisar dokokin kasar Libiya
-
Gwamnatin Afirka Ta Kudu Ta Ce Babu Canji A Siyasarta A Kan Isra’ila
Sep 28, 2018 02:55Gwamnatin kasar Afrika ta kudu ta ce har yanzu tana nan daram kan siyasarta dangane da Isra’ila.
-
Wasu 'Yan Gudun Hijira Sun kai Farmaki Kan Ofishin MDD A Mauritania
Sep 28, 2018 02:52Wasu 'yan gudun hijira sun kai farmaki kan ofishin hukumar kula da 'yan gudun hijira ta majalisar dinkin duniya a kasar Mauritania.
-
Cutar Kwalara Ta Salwanta Rayukan Mutum 67 A Nijer
Sep 27, 2018 15:56Ma'aikatar kiyon lafiya ta kasar Nijer ta sanar da mutuwar mutum 67 sanadiyar cutar kwalara a kasar
-
Ambaliya Ruwa Ta Ci Rayukan Mutum 200 A Najeriya
Sep 27, 2018 15:54Hukumomin Najeriya sun sanar da mutuwar mutum 200 biyo bayan ambaliyar ruwa a yankuna daban daban na kasar
-
Shugaban Mali Ya Bukaci Taimakon Kungiyoyin Kasa Da kasa
Sep 27, 2018 15:51Shugaban kasar Mali ya bukaci taimakon kungiyoyin kasa da kasa na tabbatar da tsaro a kasar da ma yankin Sahel gaba daya.
-
Tashin Bam Ya Hallaka Mutum 8 A Tsakiyar Kasar Mali.
Sep 27, 2018 15:48Ma'aikatar tsaron Mali ta sanar da hallakar sojoji 7 da wani farar hula guda sanadiyar tashin Bam a tsakiyar kasar
-
Tunisiya:Za A Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Lokacin Da Aka Tsaida
Sep 27, 2018 09:22shugaban kasar Tunisiya ya ce duk da mawuyacin halin da kasar take ciki, za a gudanar da zaben shugaban kasa a shekarar 2019 kamar yadda aka tsaida.