-
Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Ya Ziyarci Jihar Kogi
Sep 25, 2018 04:38Mataimakin shugaban kasa a tarayyar Najeriya ya jajantawa mutanen jihar Kogi saboda ambaliyar ruwa da ta halaka mutane akall 108 a yayinda wasu 141,369 suka kauracewa gidajensu.
-
Yara Kanana A Tarayyar Najeriya Sun Nuna Alhaninsu Ga Yaro Shahidi Na Harin Ta'addancin Ahwaz
Sep 25, 2018 04:36Wasu daga cikin yana kanana a birnin Abuja na tarayyar Najeriya sun gudanar da zanga zangar nuna alhaninsu ga shahidi Mohammad Tah Igdami yarun da ya yi shahada a harin yan ta'addan a birnin Ahwad na kasar Iran a cikin kwanakin da suka gabata.
-
Kungiyar Kare Hakkin Bil-Adama Ta Amnesty International Ta Yi Suka Kan Cin Zarafi A Kasar Masar
Sep 25, 2018 02:21Sakamakon yadda gwamnatin Masar take ci gaba da cin zarafin bil-Adama a kasar musamman tauyaye hakkin 'yan adawa tare da zartar da hukunce-hukunce masu tsanani kansu; Kungiyar Kare Hakkin Bil-Adama ta Amnesty International ta yi tofin Allah tsine tare da yin gargadi kan lamarin.
-
An Sace Wasu 'Yan Kasashen Waje A Burkina Faso
Sep 24, 2018 07:34Rasohanni daga Burkina Faso na cewa an sace wasu 'yan kasashen waje uku dake aiki a yankin Inata dake arewa maso yammacin kasar
-
Kotu A Masar Ta Yanke Hukuncin Daurin Rai Da Rai A Gidan Kurkuku Kan 'Yan Kungiyar Ihwan Ta Kasar
Sep 24, 2018 03:39Wata kotu a Masar ta zartar da hukuncin daurin rai da rai a gidan kurkuku kan shugaban kungiyar Ihwanul-Muslimin ta kasar da wasu mukarrabansa.
-
Harin Wuce Gona Da Iri Ya Lashe Rayukan Fararen Hula 16 A Kasar Dimokaradiyyar Congo
Sep 24, 2018 03:32'Yan tawayen kasar Uganda da suke da mafaka a yankin gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo sun kashe mutane akalla 16 a harin wuce gona da iri da suka kaddamar kan garin Beni da ke gabashin kasar.
-
Gumurzu Da Manyan Makamai Ya Sake Kunno Kai A Gefen Birnin Tripoli Fadar Mulkin Kasar Libiya
Sep 24, 2018 03:27Majiyar tsaron Libiya ta sanar da cewa: Gumurzu da manyan makamai ya sake kunno kai a yankunan da suke gefen birnin Tripoli fadar mulkin kasar.
-
INEC: Za'a Sake Zabe A Wasu Mazabu Kafin Sanar Da Sakamakon Zaben Gwamnan Jihar Osun
Sep 23, 2018 14:14Hukumar zabe ta Nijeriya INEC ta sanar da cewa sai an sake gudanar da zabe a wasu mazabu kafin a ayyana wanda ya ci zaben gwamnan jihar Osun da aka gudanar a jiya.
-
An Sace Ma'aikatan Wani Jirgin Ruwan Kasuwanci Yan Kasar Swizland A Najeriya
Sep 23, 2018 08:19Ma'aikatan wani jirgin ruwan kasuwanci 12 ne aka sace a kudancin tarayyar Najeriya.
-
Najeriya : Buhari Zai Halarci Taron Shekara Shekara Na MDD
Sep 23, 2018 08:17A yau lahadi ne ake saran shugaban tarayyar Najeriya Mohammadu Buhari zai je birnin New York na kasar Amurka don halattan taron shekara shekara na majalisar dinkin duniya karo na 73.