-
Gwamnatin Habasha Ta Rufe Kurkukun Ogaden
Sep 23, 2018 08:17Gwamnatin yankin somali na kasar habasha ta bada sanarwan rufe mummunan korkukun kasar wanda aka fi sani da kurkukun Ogade
-
Adadin Mutanan Da Suka Mutu Sanadiyar Nutsewar Jirgin Ruwa A Tanzaniya Ya Haura Zuwa 207
Sep 23, 2018 03:14Adadin mutanan da suka rasa rayukansu sanadiyar nutsewar jirgin ruwan Tanazaniya a Tekun Victoria ya haura zuwa 207.
-
Wasu Tagwayen Motoci Shake Da Bama-Bamai Sun Tarwatse A Magadushu
Sep 23, 2018 03:14Wasu tagwayen motoci shake da bama-bamai sun tarwatse a birnin Magadushu fadar milkin kasar Somaliya, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutum guda tare da jikkata wasu biyu na daban.
-
An Gudanar Da Taron Sulhu Tsakanin Sudan Da Sudan Ta Kudu
Sep 23, 2018 03:14Kasashen Sudan da Sudan ta Kudu sun tattaunawa kan batun aiki tare na tabbatar da sulhu da kuma karfafa alaka tsakanin kasashen biyu
-
Tanzania : Sama Da Mutum 200 Suka Mutu A Hatsarin Jirgin Ruwa
Sep 22, 2018 12:44Hukumomi a Tanzania, sun sanar da cewa adadin mutanen da suka rasa rayukansu a hatsarin jirgin ruwa da ya kife a tafkin Victoria, ya haura sama da 200, a yayin da aka shiga kwanaki uku na aikin ceton da ake.
-
Wata Kafar Watsa Labaran Kasar Sudan Ta Yi Dirar Mikiya Kan Bakar Siyasar Amurka
Sep 22, 2018 08:16Wata kafar watsa labaran Sudan ta bayyana cewa: Barazanar da gwamnatin Amurka ta yi wa kotun kasa da kasa da ke shari'ar manyan laifuka a duniya lamari ne da ke fayyace Amurka a matsayar babbar mai take hakkin bil-Adama a duniya.
-
Mozambique: Mutane 12 Sun Mutu Sanadiyyar Harin Ta'addanci
Sep 22, 2018 03:00Kamfanin dillancin labaran Faransa ya ambato cewa harin da wata kungiyar 'yan ta'adda ta kai a arewacin kasar Mozambique ya ci rayukan mutane 12 da kuma jikkata wasu 14.
-
Sudan: Sojojin Sama Guda 2 Sun Mutu Bayan Faduwar Jirginsu A Ummu Durman
Sep 21, 2018 13:34Rundunar sojin kasar Sudan ta sanar da mutuwar wasu sojojin kasar guda biyu a sakamakon faduwar wani jirgin yaki da suke ciki.
-
Tanzania: Mutane 44 Sun Mutu A Tafkin Victoria
Sep 21, 2018 07:45Kamfanin dillancin labarun Reuters ya ce a jiya alhamis ne jirgin ruwan mai suna Nyerere ya nutse da mutanen a cikin tsibirin Yokara da ke kudancin tafkin Victoria
-
Amnesty Ta Soki Yadda Ake Take Hakkokin Dan'adam A Kasar Masar
Sep 21, 2018 07:26Kungiyar kare hakkin dan 'adam ta kasa da kasa Amnesty International ta soki yadda ake hana mutanen Masar tofa albarkacin bakinsu