-
An Kai Hari Ta Sama Kan 'Yan Ta'adda A Yammacin Tunusiya
Sep 01, 2018 14:38Ma'aikatar tsaron Tunusiya ta sanar da kai hari ta sama kan kungiyoyin 'yan ta'adda a tsibirin Magilah na jahar Kasrin dake yammacin kasar.
-
An Dakatar Da Limamin Juma'a Saboda Ya Soki Saudiyar A Moroco
Sep 01, 2018 14:34Ma'aikatar dake kula da harakokin Addini ta kasar Maroco ta dakatar da wani limimin juma'a saboda ya soki siyasar Saudiya a gabashin kasar
-
Kananen Yara Miliyan 5 Suka Hallaka Sanadiyar Yaki Da Rikici A Afirka
Sep 01, 2018 14:33Kimanin kananen yara miliyan 5 ne suka rasa rayukansu sanadiyar yaki da kuma rikicin da ya auku a kasashen Afirka tsahon shekaru 20 da suka gabata
-
Libya: An Cimmma Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta Tsakanin 'Yan Bindiga
Sep 01, 2018 08:28Gwamnatin hadin kan kasa a Libya ta sanar da cewa an cimma matsaya kan dakatar da bude wuta a tsaanin kungiyoyin da suke dauke da makamai a birnin Tripoli fadar mulkin kasar.
-
A Yau Ne Ake Gudanar Zaben 'Yan Majalisar Dokoki A Kasar Mauritania
Sep 01, 2018 08:27Tun da safiyar yau ne al'ummar kasar Mauritania suka fara kada kuri'unsu domin zabar 'yan majalisar dokokin kasar da kuma na kananan hukumomi.
-
An Kama Wani Dan Majalisar Dokokin Kasar Uganda A Lokacinda Yake Kokarin Fita Daga Kasar
Sep 01, 2018 02:03Jami'an tsaro a kasar Uganda sun kama wani dan majalisar dokokin kasar dan wata jam'iyyar adawa a dai dai lokacinda yake kokarin tafiya kasashen waje don jinyar raunin da aka ji masa a kamu na baya.
-
Waziriyar Kasar Jamus Ta Kai Ziyarar Aiki Tarayyar Najeriya
Sep 01, 2018 01:57Waziriyar kasar Jamus Angela Merkel ta kai ziyarar aiki tarayyar Najeriya inda kasashen biyu suka rattaba hannu kan yerjeniyoyi da dama.
-
Tunisiya: Jam'iyyar Nahdha Bata Yarda Da Dage Lokacin Zabe Ba
Aug 31, 2018 14:26Jam'iyyar ta masu kishin musulunci ta ce ba ta yarda da a dage lokacin zaben shugaban kasa ba da za a yi a shekara mai zuwa
-
Afirka Ta Kudu: An Kashe Yan Kasashen Waje 4
Aug 31, 2018 14:23"Yansandan Afirka Ta Kudu sun sanar da cewa; Sabon fadan da ya barke a tsakanin yan kasa da bakin haure ya ci rayukan mutane 4
-
Libya: Kungiyar "Red Cross" Ta Yi Gargadi Akan Tabarbarewar Rayuwar Mutane A Tripoli
Aug 31, 2018 14:22Kungiyar Agaji ta kasa da kasa ta Red Cross ta fitar da bayani a yau juma'a tana cewa; Ta tuntubi dukkanin bangarorin da suke fada da juna domin isar da kayan agaji ga mabukata