-
An Gudanar Da Zanga Zangar Yin Allawadai Da Rufe Kofar Shiga Kasar Libya Daga Kasar Tunisiya
Aug 28, 2018 14:37Mutanen garin Ben Gardane na kan iyakar kasar Libya da Tunisiya sun gudanar da zanga zangar rashin amincewarsu da rufe kofar kan iyakar kasar da kasar Libya da ke garin.
-
Wata Kotu A Masar Ta Cire Sunayen Mutane Kimani 1500 Daga Jerin Sunayen Yan Ta'adda A Kasar
Aug 28, 2018 14:36Wata kotu a kasar Masar ta cire sunayen mutane kimani 1500 daga jerin sunayen yan ta'adda a kasar daga ciki har da sunan tsohon shugaban kasar Mohammad Mursi.
-
Iyayen Leah Yarinya Yan Makarantar Dabchi Wacce Take Tsare A Hannun Boko Haram Sun Sami Dan Nutsuwa Da Jin Muryarta
Aug 28, 2018 14:33Mr Sharibu Nathan mahaifin Leah Sharibu wacce a halin yanzu take tsare a hannun kungiyar boko haram a ya ce ya dan sami nutsuwa da jin muryar diyarsa Leah bayan ta aiko da sako sauti na secon 35 a cikin yan kwanakin da suka gabata.
-
Libya: Dauki Badi Tsakanin 'Yan Bindiga A Kusa Da Birnin Tripoli
Aug 28, 2018 08:25Kimanin mutane 6 ne suka rasa rayukansu a wani gumurzu da aka yia kusa da birnin Tripoli na kasar Libya a jiya.
-
Libya: An Kashe Mutum Guda A Sabon Fada A Tripoli
Aug 28, 2018 02:55Jami'an tsaron Libya ne suka sanar da fadan a tsakanin kungiyoyin da ke dauke da makamai
-
Sudan Ta Kudu Ta Ci Gaba Da Hakon Danyen Man Fetur
Aug 27, 2018 12:23Gwamnatin kasar Sudan ta kudu ta dawo da hakar danyen man fetur a kasar da kuma tura shi zuwa kasar Sudan ta domin fitar da shi zuwa kasashen ketare.
-
Bankin Duniya Zai Bai Wa Kasar Habasha Bashin Makudan Kudade
Aug 27, 2018 12:22Babban bankin duniya na shirin bayar da wasu makudan kudade da za su kai dala biliyan daya ga gwamnatin kasar Habasha, domin ci gaba da ayyukan kawo gyara da tayar da komadar tattalin arziki.
-
Jam'iyyar ٍEnnahda Ta Tunusiya Ta Jaddada Sharuddinta Na Ci Gaba Da Goyon Bayan Gwamnatin Kasar
Aug 27, 2018 07:55Shugaban Majalisar Shawara ta jam'iyyar Ennahda ta kasar Tunusiya ya jaddada cewa; Sharadin jam'iyyarsu na ci gaba da gudanar da aiki da fira ministan kasar shi ne dole ne a gudanar da garambawul a Majalisar Ministocin Kasar.
-
An Zargi Hadaddiyar Daular Larabawa Da Bawa 'Yan Ta'adda Makamai A Libiya
Aug 27, 2018 03:30Rahotani sun ce hadaddiyar daular larabawa tana taimakawa 'yan ta'addar Libiya da makamai.
-
Sabon Zababben Shugaban Kasar Zimbabwe Ya Yi Rantsuwar Kama Aiki
Aug 26, 2018 14:35Sabon zababben shugaban kasar Zimbabwe Emmerson Mnangagwa ya yi rantsuwar kama aiki tare da jaddada aniyarsa ta samar da sabuwar kasar Zimbabwe.