-
Mahukuntan Kasar Italiya Sun Saki Wani Tsohon Ministan Kasar Masar Da Suka Kame
Aug 04, 2018 02:27Gwamnatin Italiya ta saki wani tsohon ministan kasar Masar da jami'an tsaron kasar suka kame tare da yin watsi da bukatar gwamnatin Masar ta mika shi gare ta domin fuskantar hukunci.
-
Nijar Na Bikin Cika Shekaru 58 Da Samun 'Yancin Kai
Aug 03, 2018 03:33Yau Juma'a 3 ga watan Agusta 2018, Kasar Nijar ta cika shekaru 58 da samun 'yankin kai, daga turawa 'yan mulkin mallaka na Faransa.
-
Za'a Je Zagaye Na Biyu A Zaben Mali
Aug 03, 2018 03:20A Mali, za'a je zagaye na biyu a zaben shugaban kasar, bayan da aka kasa samun dan takara da ya samu kason da ake bukata domin lashe zaben a tashin farko.
-
Zimbabwe : Jagoran 'Yan Adawa Ya Yi Watsi Da Sakamakon Zabe
Aug 03, 2018 03:09Jagoran 'yan adawa a Zimbabwe, Nelson Chamisa, ya yi wasti da sakamakon zaben shugaban kasar da hukumar zaben kasar ta sanar.
-
Zimbabwe : Mnangagwa Ya Lashe Zaben Shugaban Kasa
Aug 03, 2018 02:16Hukumar Zaben Zimbabwe ta bayyana Emmerson Mnangagwa a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar.
-
Nigeriya: Ruwa Ya Ci Rayukan Mutane 21 A Jihar Sokoto
Aug 03, 2018 02:15Kimanin mutane 21 ne suka rayukansu sanadiyar wani hadari da kwale-kwale ya yi a kogin Gandi na jihar Sokoto dake shiyar arewa maso gabashin Najeriya.
-
Ana Daukar Matakan Dakile Bullar Ebola A Congo
Aug 02, 2018 14:22Hukumar lafiya ta duniya (WHO) ta sanar cewa ta aike da magunguna da kuma ma'aikatan kiwon lafiya zuwa yankunan da aka sami bullar ta Ebola a kasar ta Demokradiyyar Congo
-
Hukumar Lafiya Ta Duniya Za Ta Dauki Mataki Kan Kalubalantar Cutar Ebola A D/Congo
Aug 02, 2018 07:23Hukumar Lafiya ta Duniya ta sanar da daukan mataki na hana yaduwar cutar Ebola a jamhoriyar Demokadiyar Kwango
-
Zimbabwe : Tarzoma Ta Barke Bayan Sanar Da Sakamakon Zaben 'Yan Majalisa
Aug 02, 2018 03:19Hukumar zaben kasar Zimbabwe ta sanar da cewa: Jam'iyyar Zanu-PF mai mulki a kasar ita ce ta samu mafi yawan kujerun 'yan Majalisun Dokokin Kasar a zaben da aka gudanar a ranar Litinin da ta gabata.
-
An Kubutar Da Yan Jaridu 4 Wadanda Aka Yi Garkuwa Da Su A Kasar Libya
Aug 01, 2018 14:30An kubutar da yan jarida guda 4 masu aikiwa kamfanin dillancin labarai na reuters da kuma AFP na kasar Faransa wadanda yan bindiga suka sace a kasar libya.