-
Matukan Jiragen Saman Kasar Moroko Suna Ci Gaba Da Gudanar Da Yajin Aiki
Jul 29, 2018 14:33Yajin aikin matukan jiragen saman kasar Moroko yana ci gaba da janyo cikas a harkar zirga-zirgar jiragen saman kasar.
-
Tunusia : Jam'iyyar Annahdha Na Goyon Bayan Gwamnatin Shahid
Jul 29, 2018 07:22Shugaban jam'iyyar Annahdha ta kasar Tunisia ya ce baya goyon bayan wargaza gwamnatin firai minista Yusuf Shahid don murabus dinsa zai kara yawan matsalolin kasar.
-
MDD Ta Yi Allah wadai Kan Yanke Hukuncin Kisa Ga Mutane 75 A Masar
Jul 29, 2018 02:02Hukumar kare hakin bil-adama ta MDD ta yi allah wadai da hukuncin kisa ga 'ya'yan kungiyar 'yan uwa musulmi a Masar
-
Ana Zaben Shugaban Kasa A Mali
Jul 29, 2018 02:00A wannn lahadi Al’ummar kasar Mali za su gudanar da zaben shugabancin kasa cikin tsauraran matakan tsaro
-
An Ceto Bakin Haure 'Yan Afirka Kimanin Dubu Daya A Tekun Bahrum
Jul 29, 2018 01:59Masu ayyukan ceto A kasar Spaniya sun ceto sama da bakin haure 'Yan kasashen Afirka kimanin 1,000 daga nutsewa a Tekun Bahrum a cikin kwanaki biyu.
-
MDD Ta Yi Allawadai Da Hukuncin Kisa Da Aka Yankewa Mutane 75 A Kasar Masar
Jul 28, 2018 14:39Hukumar afwa ta kasa da kasa ta yi allawadai da hukuncin kisan da wata kotu a kasar Masar ta yankewa mutane 75 yan kungiyar Ikhwanul Muslimin.
-
Mutanen Kasar Libya Sun Gudanar Da Zanga Zanga Ta Neman Kyautata Rayuwarsu
Jul 28, 2018 14:38Mutanen kasar Libya a garuruwa daban daban sun gudanar da zanga zangar lumana a jiya jumma'a a garuruwan kasar da dama don neman gwamnatin kasar ta kyautata rayuwarsu.
-
Mataimakin Shugaban Kasar Malawi Ya Sha Alwashin Kwace Kudaden Jama'a Da Aka Sace Idan Ya Zama Shugaban Kasa.
Jul 28, 2018 14:37Mataimakin shugaban kasar Malawi wanda ya fice daga jam'iyyar mai mulkin kasar a makon da ya gabata ya sha alwashin dawo da kudaden gwamnatin da aka sace a cikin gwamnati mai ci idan har an zabe shi a matsayin shugaban kasa a zabe mai zuwa.
-
Banki Duniya Ya Yi Gargadi A Kan Masu Safarar Man Fetir Daga Kasar Libiya
Jul 28, 2018 08:32Bankin Duniya ya ce tattalin arzikin na fuskantar koma baya sakamakon safarar man Man fetir din kasar zuwa kasashe makwabta, musaman ma kasar Tunusiya
-
Rikicin Kabilanci Ya Ci Rayukan Mutum 17 A Mali
Jul 28, 2018 08:26A yayin da ake shirye shiryen gudanar da zaben shugaban kasa a Mali, rikicin kabilanci ya ci rayukan mutum 17 a tsakiyar kasar.