-
Faransa Na Karin Matsin Lamba Ga Libiya Kan Zabe
Jul 24, 2018 14:34A yayin ganawarsa da manyan 'yan siyasar Libiya, Ministan harakikin wajen Faransa ya ce dole ne kasar ta tsara gudanar da zabe a watan Dicembar 2018.
-
Shugaban Yan Adawa A Kasar Congo Zai Koma Gida Don Shiga Takarar Zaben Shugaban Kasa
Jul 24, 2018 02:04Jean-Pierre Bemba tsohon mataimakin shugaban kasa kuma tsohon shugaban yan tawaye a kasar D-Congo zai koma gida a cikin makom mai zuwa don shiga takarar neman kejerar shugabancin kasar.
-
Wani KwaleKwale Dauke Da Bakin Haure Ya Rasa na Yi A Tsakiyar Teku A Kasar Tunisia
Jul 24, 2018 02:03Kungiyar Hilal Ahmar ko Red Croos ta kasa da kasa ta bada sanarwan cewa wani kwalekwale dauke da bakin haure kimani 40 ya rasa na yi a bakin tekun Medeteranian kusa da gabar kasar Tunisa.
-
Motocin buldoza Suna Ta Rusa Gidajen Da Aka Gida Ba Bisa Ka'ida Ba A Kasar Kenya
Jul 24, 2018 02:03Motocin Buldoser sun rusa gidajen mutane a unguwar Kibera a wajen birnin Nairobi babban birnin kasar Kenya wanda ya bar dubban mutane babu wurin zama.
-
Wani Dan Kunan Bakin Wake Ya Tarwatsa Kansa A Cikin Masallaci A Jihar Borno Da Ke Nigeriya
Jul 23, 2018 14:27Wani dan kunan bakin wake ya tarwatsa kansa a cikin Masallaci a lokacin sallar Asubahi a garin Konduga da ke jihar Borno a shiyar arewa maso gabashin tarayyar Nigeriya.
-
Shugaban Tunusiya Ya Jadadda Shirin Kasarsa Na Farfado Da Harkar Tattalin Arzikinta
Jul 23, 2018 14:27Shugaban kasar Tunusiya ya jaddada aniyar kasarsa ta ci gaba da farfado da harkar siyasa da bunkasa tattalin arzikinta.
-
Sojojin Masar Sun Hallaka Kwamandan 'yan Ta'addar ISIS
Jul 23, 2018 07:43Dakarun Tsaron Masar sun sanar da hallaka wani kwamandan 'yan ta'addar ISIS a Tsbirin Sinai.
-
Shugaban China Ya Isa Kasar Rwanda
Jul 23, 2018 07:39Shugaban kasar China Xi Jinping ya fara ziyarar aiki a kasar Ruwanda
-
'Yan Boko Haram Sun Kai Hari A Yankin Tabkin Tchadi
Jul 23, 2018 05:33Kimanin mutum 18 ne suka rasa rayukansu a wani hari da mayakan boko haram suka kai yankin tabkin Tchadi.
-
An Kashe Direbobin Taxi 11 A Afirka Ta Kudu
Jul 23, 2018 05:33Kakakin 'yan sandar Kasar Afirka ta kudu ya sanar da cewa wasu 'yan bindiga sun kai hari kan wata karamar Bas dauke da Direbobin Taxi tare da hallaka 11 daga cikinsu.