-
Shugaban Yan Tawayen Sudan Ta Kudu Zai Koma Kan Mukaminsa Na Mataimakin Shugaban Kasa
Jul 08, 2018 01:58Ministan harkokin wajen kasar Sudan ya bada sanarwan cewa yan tawayen Sudan ta kudu sun amince da cewa shugaban su Rick Macher ya koma kan kujerarsa ta mataimakin shugaban kasa a taron da suka gudanar a kasar Uganda a jiya Asabar.
-
Masu Kutse A Cikin Shafin Yanar Gizo Sun Kwace Iko Da Shafin Shugaban Kasar Afrika Ta Kudu.
Jul 08, 2018 01:57Masu kutse a cikin shafuffukan yanar gizo wadanda suke kiran kansu "Black X Team" a kasar Morocco sun kutsa, kuma sun kwace iko da shafin yanar gizo na ofishin shugaban kasar Afrika ta kudu.
-
Gobaran Tankar Mai A Lagos:Iyalai 8 Ne Suka Gabato Don Gwajin Kwayoyin Halatta Na DNA Don Karban Gawaki
Jul 08, 2018 01:56Iyalai guda 8 ne suka kawo kansu don gwajin kwayoyin halitta na DNA saboda karban gawakin yan uwansu da suka mutu a gobarar tankar man fetur a ranar 28 ga watan Yuni a garin Otedola na jihar Lagos a Nigeria.
-
An Fara Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa A Mali
Jul 07, 2018 13:18A Mali, yau Asabar ce aka fara yakin neman zamen shugaban, inda 'yan takara 24 zasu fafata a zaben na ranar 29 ga watan nan na Yuli da muke ciki.
-
Somaliya : Harin Al'Shebab Ya Kashe Mutum 5 A Ma'aikatar Tsaro
Jul 07, 2018 11:29'Yan sanda a Somaiya sun ce mutum biyar ne suka rasa rayukansu awasu jerin hare hare da kungiyar Al'shebab ta kai a ma'aikatar tsaro kasar dake Mogadisho babban birnin kasar.
-
An Cimma Yarjejjeniya Tsakanin Gwamnatin Sudan Ta Kudu Da 'Yan Tawayen Kan Ficewar Sojoji Daga Gariruwa
Jul 07, 2018 01:52Gwamnatin Sudan ta kudu da 'yan tawaye sun cimma matsaya a game da ficewar Dakarun bangarorin biyu daga yankunan fararen hula a jiya juma'a
-
Kotun Kolin Tarayyar Najeriya Ta Wanke Bukola Saraki
Jul 06, 2018 12:56A yau ne kolin tarayyar Najeriya ta wanke shugaban majalisar dattijai Alh. Abubakar Bukola Saraki daga sauran tuhumcetuhumce uku daga cikin 18 da suka rage a kansa, kan rashin bayyana gaskiya kan kaddarorin da ya mallaka.
-
Tarayyar Turai Ta Sake Gargadi Akan Tsoma Bakin Saudiyya A Kasar Somaliya
Jul 06, 2018 08:29Majalisar tarayyar turai ta bukaci ganin kasashen Saudiyya da Hadaddiyar Daular larabawa da su kaucewa hargitsa zaman lafiya a kasar Somaliya
-
Shugaban Equatorial Guinea Ya Bada Umurnin Sakin Dukkanin Fursunonin Siyasar Kasar
Jul 06, 2018 02:12Shugaban kasar Equatorial Guinea ya bada umurnin sakin dukkanin fursunonin siyasa da masu adawa da gwamnatin kasar daga gidan kurkuku.
-
Amnesty Int. Ta Zargi Gwamnatin Saliyo Da Kin Hukunta 'Yan Sanda Masu Laifi
Jul 05, 2018 13:35Kungiyar kare hakkin bil adama ta duniya Amnesty International ta zargi sabuwar gwamnatin kasar Saliyo da kin hukunta 'yan sanda da aka samu laifukan kisan jama'a a lokacin gwamnatin da ta gabata.