-
Libiya Ta Yi Watsi Da Shawara Turai Kan Tantance Bakin Haure
Jun 28, 2018 00:52Kwamitin kare hakkin bil adama a Libiya, ya yi watsi da yunkurin kasashen Turai na kafa sansanonin tantance bakin haure a kasar.
-
Sudan Ta Kudu : Kiir Da Machar, Sun Amince Da Tsagaita Wuta
Jun 28, 2018 00:52Shugaban kasar Sudan ta Kudu, Salva Kiir da tsohon mataimakainsa jagoran 'yan tawaye na kasar, Riek Machar, sun amince da shirin tsagaita wuta na tsawan kwanaki uku.
-
Afrika : Mutum 2,600 Harin Ta'addanci Ya Kashe A 2017
Jun 28, 2018 00:51Kimanin hare haren ta'addanci 343 ne aka kiyasta cewa an kai a cikin shekara 2017 da ta gabata a nahiyar Afrika, wadanda suka hadassa mutuwar mutane a kalla 2,600.
-
Gwamnatin Sudan Ta Kudu Da 'Yan Tawaye Za SuTattauna Kan Komawar 'Yan Gudun Hijra
Jun 27, 2018 14:36Tattaunawa gaba da a za a yi tsakanin gwamnatin Sudan ta kudu da 'yan tawayen kasar za ta fi mayar da hankali ne kan yadda 'yan gudun hijrar kasar za su koma gida daga kasar Uganda
-
An Yanke Hukunci Daurin Shekaru 10 Ga Mashawarcin Ministan Kiwon Lafiyar Masar
Jun 27, 2018 14:35Kotun hukunta manyan laifuka a Masar ta yanke wa mashawarcin ministan kiyon lafiya hukuncin daurin shekaru 10 a gidan Kaso kan laifin karbar na goro
-
Kungiyar ECOWAS Na Kokarin Sassanta Rikicin Kasar Togo
Jun 27, 2018 14:34A wannan laraba ce ake sa ran manzannin musamman na kungiyar Cigaban Tattalin Arzikin Yammacin Afirka Ecowas ko Cedeao za su isa birnin Lome na kasar Togo, domin farfado da tattaunawar sulhu tsakanin gwamnati da ‘yan adawar kasar.
-
Moroko Ta Ce: Yan Ta'adda Fiye Da 10,000 Ne Suka Kwararo Cikin Nahiyar Afrika
Jun 27, 2018 08:00Ministan harkokin wajen kasar Moroko ya bayyana cewa: Akwai 'yan ta'adda da suka haura 10,000 da suka shigo cikin kasashen nahiyar Afrika.
-
Zaman Lafiya A Kasashen Yankin Sahel Zai Rage Kwararan 'Yan Gudun Hijira Zuwa Turai
Jun 27, 2018 07:59Shugaban hukumar kolin kula da 'yan gudun hijira na Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Wanzar da zaman lafiya da sulhu musamman a kasashen yankin Sahel zai taimaka wajen ragen kwararar 'yan gudun hijira zuwa kasashen Yammacin Turai.
-
Kamfanin Man Fetur Na Kasar Libya Bai Amince Da Mika Rijiyoyin Man Na Gabacin Kasar Ga Majalisar Tabruk Ba
Jun 26, 2018 14:31Kamfanin man fetur na kasar Libya ya yi Allawadai da mikawa majalisar dokokin gwamnatin gabacin kasar da ke Tabruk rijiyoyin mai na gabacin kasar.
-
Shugaban Kasar Ghana Ya Haramta Wa Manyan Jami'an Kasar Tafiya Waje
Jun 26, 2018 06:42Shugaban kasar Ghana, Nana Akufo-Addo ya haramta wa dukkanin ministoci, mataimakan ministoci, shugabannin kanana hukomomi da na jihohi bugu da kari kan shugabannin cibiyoyin gwamnati, in ban da ministan harkokin wajen kasar, yin balaguro zuwa kasashen waje.